KUNUN MADARA (MILK PAP OR MILK PUDDING)
Kunun madara, kunu ne da keda daddi sha, ga kuma saukin yi, baya bukatan kashe kudade da yawa wajan hada shi, kuma madara shine...
LEMUN TSAMIYA
Tsamiya na daya daga cikin 'ya'yan itatuwa da Al'ummar Hausawa ke amfani dasu sosai a rayuwar su ta yau da kullum.Tana da amfani mai...
YADDA AKE HADDA CORN DOG
Da farko de shi corn dog ba da naman kare ake yinsa ba domin wasu idan suka ji corn dog sai su zata naman...
Miyar oha. (Oha soup).
Miyar oha miya ce da ake Yinta a kudancin Nigeria, can kasan igbo, miyar na da farin jini a nan kasar musammam a bangaren...