Friday, September 29, 2023

Yadda ake hada yoghurt a gida

0
Yoghurt sanannen abinci ne kuma mai gina jiki, wanda ba kawai yana da sauƙi ba ne kuma ya dace a ci  yana da daɗi...

Yadda Ake hada Miyan Taushe Mai Dadi.

0
   Kuna da bukukuwa da kuke ɗaukin yi? Kuna da wani biki da kuka rasa wanni irin  miya zaku dafa? Idan eh, ya kamata ku...

YADDA AKE HADDA CHOCOLATE CUPCAKE

0
Chocolate cupcake, cake ne amma na chocolate kuma cake ne da ake yinsa a kananan kofin hada cake, yana da zaki ga daddi ga...

MATAKAI DA ZA’A BI WAJAN HADA FANKE(PUFF-PUFF)

0
  Puff puff sananen abinci ne a kasar Nigeria, wadda yawanci za’a gan ana saidawa a hanya a kasar Nigeria. Shi puff puff ya kasance abinci...

Yadda Ake Hadda Faten Wake [Beans Porridge]

0
Amarya, uwargida kina fuskantan matsala wajan hadda faten wake? Toh wannan naki ne zamu koya maku yadda ake hadda faten wake hadadde. Shi faten wake...

YADDA AKE HADA LEMUN AYABA NA BANANA SMOOTHIE

0
Wannan lemun ana hadashi da ayaba ne kuma yana da daddi ga kuma kyau wajan gyara mana fata da kuma lafiyar jikin mu. Ayaba...

HALAKA KWABO [PEANUT BRITTLE]

0
Halaka kwabo alawa ne da akafi sanin shi a arewacin kasar nijeriya, ana yin shi ne da soyyayen gyada da narkaken siga sa’anan a...

Yadda Ake Hadda Kilishi Kamar Yadda Akeyi A Kasar Hausa {Beef Jerky}

0
Kilishi wadda ake kira beef jerky a turance nama ne da ake sarafa shi a yankin Hausawa a Arewacin kasar Najeriya, ko Arewacin lardin...

KUNUN MADARA (MILK PAP OR MILK PUDDING)

0
  Kunun madara, kunu ne da keda daddi sha, ga kuma saukin yi, baya bukatan kashe kudade da yawa wajan hada shi, kuma madara shine...

Yadda Ake Hadda Mince Meat Sandwiches

0
A yau zamu hadda sandwich ne amma na nikkakken nama. Shi sandwich ana amfani ne da bredi wajan hadda shi. Wasu na amfani da...