Thursday, May 2, 2024

Mutumin da ya fi kowa dauda ya mutu yana da shekaru 94.

0
Wani dan kasar Iran mai suna Amou Haji da ake yi wa lakabi da "mutumin da ya fi kazanta a duniya" saboda rashin yin...

Kalubale da nasarorin Bola Ahmed Tinubu.

0
Kamar yadda jaridar TheCable ta yi hasashe, Bola Ahmed Tinubu, tsohon gwamnan jihar Legas, ya yi nasara a kan duk wadanda suka zo neman tikitin takarar...

Matar Yusuf Buhari, Zahra ta kamala karatunta da first class a fannin Kimiyyar Gine-gine

0
Matar dan shugaba Buhari, Yusuf Buhari,  watto Zahra Bayero, ta kammala karatun digiri na farko a fannin Architectural Science a jami'ar kasar Birtaniya. Surukarta,...

Jahar Nasarawa ta rufe makarantun ta na Gwamnati har ma da masu zaman kan...

0
Gwamnatin jihar Nasarawa ta bayar da umarnin rufe makarantun gwamnati da masu zaman kansu a fadin jihar nan take saboda barazanar tsaro. Kwamishiniyar ilimi ta...

FCTA HAD FROWNED AGAINST LANDLORDS ATTACHING CONTAINERS, BATCHERS AND SHANTIES TO THEIR BUILDING.

0
The Federal Capital Territory Administration, FCTA, on Wednesday warned property owners against encouraging barchers, containers and shanties in front or attached to their fence. Senior...

HAJJIN 2022: FCT MPWB TA GUDANAR DA FADAKARWA NA ILIMI DA DARASI NA BIYU...

0
 HAJJIN 2022: FCT MPWB TA GUDANAR DA FADAKARWA NA ILIMI DA DARASI NA BIYU GA ALHAZAI.  Kimanin wata guda kenan da fara jigilar fasinjoji zuwa...

GWAMNATI ZA TA IYA SANYA MASANA’ANTAR KERE-KERE TA JAWO HANKULAN MASU ZUBA JARI.

0
Karamar ministar babban birnin tarayya Abuja, Dakta Ramatu Tijjani Aliyu, ta bayyana cewa babbar hanya daya tilo da gwamnati za ta iya sanya masana’antar...

Bayyana kadarorin ku ko fuskanci hukunci – CCB ta gargadi ma’aikata a Abuja.

0
An bukaci ma’aikatan hukumar babban birnin tarayya FCTA da su bi ka’idojin gudanar da ayyukan gwamnati, domin inganta tsarin aiki na babban birnin kasar...

Gwamnatin tarayya na sake duba Lamarin ‘babu aiki, babu albashi’ yayin da VCs ke...

0
A wani mataki na kawo karshen rufe makarantun gwamnati na tsawon watanni bakwai a kasar, Ministan Ilimi, Adamu Adamu, a jiya, ya ce gwamnati...

Zaben 2023: DRTS ya tura jami’ai 507 zuwa Abuja.

0
A wani bangare na kokarin tabbatar da tsaro a  hanyoyin birnin tarayya musamman a lokacin zaben shugaban kasa na 2023, hukumar kula da zirga-zirgar...