Rashin tsaro: Wike ya nemi shugabannin majalisar FCT da su kafa kwamitin sa ido.

0
Ministan babban birnin tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya shawarci shugabannin kananan hukumomi shida da ke babban birnin tarayya Abuja da su kafa kwamitin sa...

Wike ya ci alwashin yin garambawul domin tabbatar da gaskiya wurin aiwatar da ayyuka.

0
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike ya bayyana a matsayin abin kunya matuka game da sauye-sauyen kwangilolin da ya yi ta fama da su...

WIKE YA SASANTA TAKADDAMAR FILAYEN AL’UMMAN JIWA DA YA DADE ANA RIKICI AKAI DOMIN...

0
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike ya warware takaddamar da ta shafe watanni ana yi dangane da kafa titin jirgi na biyu na filin...

AN RUSA HARAMTACCEN KASUWAR DARE DA KE ASOKORO.

0
Jami’an hukumar babban birnin tarayya Abuja a ranar Talata sun rusa wata haramtacciyar kasuwa da aka fi sani da Kasuan-dere, wata maboyar ‘yan iska...

PRESS STATEMENT BY THE COMMISSIONER OF POLICE FCT MR.HARUNA G.GARBA PSC.

0
PRESS STATEMENT The Commisioner of Police, Federal Capital Territory(FCT) Police Command, CP Haruna G. Garba psc, wishes to enjoin residents circulating the voice recording by...

Ministan Ya Yi Kira Ga Bambance-bambancen Bayar da Tallafin Ayyuka Don Cimma Manufa

0
Hukumar babban birnin tarayya a shirye take ta kaddamar da wani shiri nan take na fara wasu muhimman ayyuka a fadin yankin. A wani taro...

Har yanzu Najeriya na asarar gangar danyen mai 400,000 a kullum – NSA

0
Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya ce har yanzu kasar nan na asarar gangar danyen mai 400,000 a...

Hukumar tsaftace muhalli ta himmatu wurin ganin ta kawar da duk wani aiki na...

0
Hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja,  ta sake jaddada aniyar ta na kara zage damtse wajen kame duk wata ababen hawa, da kame...

REQUEST TO MEMBERS OF THE PUBLIC TO REFRAIN FROM PLACING CONGRATULATORY BILLBOARDS IN HONOUR...

0
FCTA PRESS STATEMENT ⁷REQUEST TO MEMBERS OF THE PUBLIC TO REFRAIN FROM PLACING CONGRATULATORY BILLBOARDS IN HONOUR OF THE FCT MINISTER 1. The attention of...

ZA MU KAMMALA TITIN CITY GATE A CIKIN WATANNI BAKWAI(7).In ji WIKE.

0
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Mista Nyesom Wike, ya yi alkawarin kammala aikin titin B6 da B12, wanda zai hada titin Constitution zuwa City...