FCT-IRS TA YI KUDURIN DAKATAR DA BIYAN KUDADEN HARAJI GA FIRS BA BISA KA’IDA...

0
Mukaddashin shugaban hukumar tara kudaden shiga na babban birnin tarayya (FCT-IRS), Haruna Abdullahi, ya koka kan yadda kudaden harajin da kungiyarsa ke aika wa...

Gwamna Inuwa Yahaya na jahar Gombe ya yi Allah wadai da kisar gillar da...

0
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Yahaya, ya koka kan kisan wani malamin addinin Islama, Sheikh Ibrahim Albani, da wasu barayi suka yi wa kisan gilla...

Shugaba Bola Ahmed Tinubu yana ganawan sirri da Wike da El-Rufa’i A Aso-Rock.

0
A halin yanzu dai shugaba Bola Tinubu yana ganawa da tsaffin gwamnonin jihar Ribas, Nyesom Wike, da na jihar Kaduna, Mallam Nasir el-Rufai, a...

An sake nada Maryam Shetty a matsayin mai ba Tinubu shawara kan harkokin...

0
Shugaba Bola Tinubu ya nada Maryam Shetty a matsayin mai ba shi shawara ta musamman kan harkokin al’adu da nishaɗi. Duk da cewa har yanzu...

Da Dumi-Dumin ta-Shugaba Bola Tinubu Ya Rubutawa Majalisar Dattawa Akan Shirin Tura Sojoji Jamhuriyar...

0
DA DUMI-DUMI: Tinubu ya rubutawa majalisar dattawa akan shirin tura sojoji Jamhuriyar Nijar Shugaba Bola Tinubu ya sanar da Majalisar Dokokin kasar game da shirin...

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya janye sunan Maryam Shetty a jerin sunayen ministocin...

0
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya janye sunan Dr Mariam Shetty, wacce ta zaba daga jihar Kano. Shugaban ya maye gurbin Shetty da Mariga Mahmud. Ya kuma...

Hambararren Shugaban Nijar Muhammad Bazoum ya yi kira ga Gwamnatin Amurka da ta Duniya...

0
Hamɓararren shugaban Nijar ya roƙi Amurka da "duka ƙasashen duniya" da su taimaka "wajen mayar da ƙasar kan tsarin mulki" bayan juyin mulkin da...

Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta ayyana shirin ta na shiga yajin aiki...

0
Kimanin sa’o’i 24 da ganawa da shugaban kasa Bola Tinubu inda aka cimma matsaya na janye zanga-zangar da NLC ta shirya .Shirin kusantar juna...

Gwamnatin Tarayya ta fara horas da Ma’aikata 1500 don sabon tsarin ma’aikata daga shekarar...

0
Hukumar Babban Birnin Tarayya ta hanyar Reform Coordination and Service Improvement Department, RCSI, ta ba da nauyi don sake tsarawa da horar da ma'aikata...

TEXT OF THE NATIONAL BROADCAST BY PRESIDENT BOLA TINUBU TO NIGERIANS  ON CURRENT ECONOMIC...

0
TEXT OF THE NATIONAL BROADCAST BY PRESIDENT BOLA TINUBU TO NIGERIANS  ON CURRENT ECONOMIC CHALLENGES AFTER DARKNESS COMES THE GLORIOUS DAWN My fellow citizens, I want to...