Bayyana kadarorin ku ko fuskanci hukunci – CCB ta gargadi ma’aikata a Abuja.
An bukaci ma’aikatan hukumar babban birnin tarayya FCTA da su bi ka’idojin gudanar da ayyukan gwamnati, domin inganta tsarin aiki na babban birnin kasar...
JERIN SUNAYEN MINISTOCI DA SHUGABA BOLA TINUBU YA NADA A YAU.
A ranar Laraba ta yau ne shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana sunayen ministocinsa.
A cikin jerin sunayen da wakilinmu ya samu a Abuja, an...
Gwamnan Jihar Zamfara ya rantsar da kwamishinonin sa a jiya Talata 15 ga watan...
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya rantsar da kwamishononinsa a yau Talata 15 ga watan Agusta 2023 a dakin taro na fadar gwamnati da ke...
Gwamna Inuwa Yahaya Na Jahar Gombe Ya Rarraba Kayayyakin Abinci Da Na Noma A...
Cire Tallafin: Gwamnan Gombe Ya Rarraba Kayayyakin Abinci, Kayayyakin Noma A Jahar; Ga Masu Amfani 450,000
...Ya Yi Alƙawarin Ƙarin Tallafawa Tsakanin Al'umma Don Ƙarfafa...
Gwamna Inuwa Yahaya ya kai ziyarar wucin gadi a gadar da ta datse a...
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya CON kuma shugaban kungiyar gwamnonin Arewa ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta dauki matakin gaggawa don magance matsalar...
Uwargidan shugaban kasa ta karbi bakuncin Yan Wasan Super Falcons a Aso Rock
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, a halin yanzu tana karbar bakuncin ‘yan kungiyar kwallon kafar mata ta Najeriya, Super Falcons, a fadar shugaban...
Gwamnatin Jihar Abia Ta Hana Zirga Zirgan Babur A Aba, Umuahia
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti, ya bayar da umarnin hana zirga-zirgar masu tuka babura da aka fi sani da okada a cikin garin Umuahia...
Majalisar Shari’a ta musanta baiwa Gwamnonin Jihohi wa’adin nada Alkalai
Hukumar kula da harkokin shari’a ta kasa (NJC) ta yi watsi da wata wasika da aka ce ta fito daga gare ta, inda ta...
Hauhawar Farashin Dala: Dillalan Man Fetur Sun Bada Shawarar Karin Kudin Man Fetur Zuwa...
Yan kasuwar mai, a ranar Lahadin , sun nuna cewa farashin Premium Motor Spirit, wanda aka fi sani da man fetur, zai tashi tsakanin...











