An kafa dokar hana zirga-zirga a jihar Adamawa yayin da wasu dauke da makamai...

0
"An bayar da rahoton cewa 'yan bindigar sun kai hari kan mutane da adduna tare da kutsawa cikin harabar kasuwanci, suna kwashe dukiyoyi." "Tsarin dokar...

Game da juyin mulki a Nijar,tsohon shugaban kasa Buhari ya ce lamarin ya bashi...

0
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana kaduwarsa dangane da juyin mulkin da ya hambarar da gwamnatin Mohammed Bazoum na jamhuriyar Nijar. Tsohon shugaban kasar,...

Gwamnan Jihar Zamfara ya mika sunayen kwamishinonin sa ga majalisar dokoki domin tantancewa.

0
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta tabbatar da samun jerin sunayen wadanda aka nada wadanda za su zama kwamishinoni da majalisar zartarwa a gwamnatin jihar...

Za a yi wa yara miliyon 2.4 alluran rigakafin shan inna a Abuja.

0
Hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja a ranar Juma’a, ta ce sama da yara 2.4 za a yi wa allurar rigakafin cutar shan...

Rundunar ‘yan Sanda a Abuja,ta karya ta cewa anyi garkuwa da mutane 17 a...

0
Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja ta musanta rahotannin da wasu kafafen yada labarai suka yada cewa masu garkuwa da mutane da suka...

Sojoji sun sanar da karɓe iko a Nijar a hukumance.

0
Wasu sojoji ƙalilan ne suka fito gidan talabijin na ƙasar suka tabbatar da juyin mulkin da suka yi. Kakakin sojojin ƙasar Manjo Ahmadou Abdrahamane ne...

Gidauniyar Adeniyi ta karfafawa matasa da su rungumi wasannin motsa jiki.

0
Adedayo Benjamins - Laniyi tare da hadin gwiwar hukumar babban birnin tarayya, sun bukaci matasan yankin da su yi amfani da wasanni wajen inganta...

Kotu Ta Ba da belin Emefiele akan N20m

0
An bayar da belin tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, kan kudi naira miliyan 20. Sharadin belin ya hada da gabatar da wanda...

An kaddamar da rusau akan wuraren da aka gina ba bisa ka’ida ba a...

0
A ranar Litinin din da ta gabata ne Sashen Kula da Cigaban Cigaban Ƙasa na Babban Birnin Tarayya Abuja, ya cire wasu haramtattun gine-gine...

An fara yin allurar rigakafin shanu domin kiyaye kamuwa da cutar Anthrax.

0
Sakatariyar noma da raya karkara ta babban birnin tarayya Abuja a ranar Litinin ta fara gudanar da allurar rigakafin cutar Anthrax a babban birnin...