Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta ayyana shirin ta na shiga yajin aiki...
Kimanin sa’o’i 24 da ganawa da shugaban kasa Bola Tinubu inda aka cimma matsaya na janye zanga-zangar da NLC ta shirya .Shirin kusantar juna...
Gwamnatin Tarayya ta fara horas da Ma’aikata 1500 don sabon tsarin ma’aikata daga shekarar...
Hukumar Babban Birnin Tarayya ta hanyar Reform Coordination and Service Improvement Department, RCSI, ta ba da nauyi don sake tsarawa da horar da ma'aikata...
TEXT OF THE NATIONAL BROADCAST BY PRESIDENT BOLA TINUBU TO NIGERIANS ON CURRENT ECONOMIC...
TEXT OF THE NATIONAL BROADCAST BY PRESIDENT BOLA TINUBU TO NIGERIANS ON CURRENT ECONOMIC CHALLENGES
AFTER DARKNESS COMES THE GLORIOUS DAWN
My fellow citizens,
I want to...
An kafa dokar hana zirga-zirga a jihar Adamawa yayin da wasu dauke da makamai...
"An bayar da rahoton cewa 'yan bindigar sun kai hari kan mutane da adduna tare da kutsawa cikin harabar kasuwanci, suna kwashe dukiyoyi."
"Tsarin dokar...
Game da juyin mulki a Nijar,tsohon shugaban kasa Buhari ya ce lamarin ya bashi...
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana kaduwarsa dangane da juyin mulkin da ya hambarar da gwamnatin Mohammed Bazoum na jamhuriyar Nijar.
Tsohon shugaban kasar,...
Gwamnan Jihar Zamfara ya mika sunayen kwamishinonin sa ga majalisar dokoki domin tantancewa.
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta tabbatar da samun jerin sunayen wadanda aka nada wadanda za su zama kwamishinoni da majalisar zartarwa a gwamnatin jihar...
Za a yi wa yara miliyon 2.4 alluran rigakafin shan inna a Abuja.
Hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja a ranar Juma’a, ta ce sama da yara 2.4 za a yi wa allurar rigakafin cutar shan...
Rundunar ‘yan Sanda a Abuja,ta karya ta cewa anyi garkuwa da mutane 17 a...
Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja ta musanta rahotannin da wasu kafafen yada labarai suka yada cewa masu garkuwa da mutane da suka...
Sojoji sun sanar da karɓe iko a Nijar a hukumance.
Wasu sojoji ƙalilan ne suka fito gidan talabijin na ƙasar suka tabbatar da juyin mulkin da suka yi.
Kakakin sojojin ƙasar Manjo Ahmadou Abdrahamane ne...
Gidauniyar Adeniyi ta karfafawa matasa da su rungumi wasannin motsa jiki.
Adedayo Benjamins - Laniyi tare da hadin gwiwar hukumar babban birnin tarayya, sun bukaci matasan yankin da su yi amfani da wasanni wajen inganta...












