2023 UTME: JAMB Ta Biya N1.5bn Zuwa Cibiyoyin CBT

0
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a (JAMB) ta biya jimillar kudi N1,478,416,000.00 ga masu cibiyoyin da ba na JAMB ba a fadin kasar nan don...

Tinubu Ya Sa Hannu Kan Dokar Kare Bayanai

0
Shugaba Bola Tinubu ya rattaba hannu kan dokar kare bayanan Najeriya, 2023 ta zama doka. Dokar Kare bayanai ta Najeriya, 2023 ta ba da tsarin...

Gbajabiamila yayi murabus daga matsayin shugaban majalisar wakilai

0
TSOHON Kakakin Majalisar, Femi Gbajabiamila ya yi murabus daga Majalisar Wakilai domin ya ci gaba da aikinsa na Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Kasa. An gabatar...

Rugujewar shatale talen Gidan Gwamnati: Masana sun ce tsarin zai ruguje nan ba...

0
Gwamnan jihar KANO, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida Gida ya bayyana cewa an rusa shatale talen gidan gwamnati a...

Shugaban Majalisar Dattawa, Akpabio Ya Ziyarci Tinubu

0
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio a yanzu haka yana fadar shugaban kasa domin ziyartar shugaba Bola Tinubu bayan rantsar da shi a matsayin shugaban...

Abbas Ya Zama Shugaban Majalisar Wakilai

0
TAJUDDEEN Abbas, dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress, ya zama shugaban majalisar wakilai a wata kuri’ar da aka kada ranar Talata a harabar majalisar...

Da Duminsa: Akpabio Ya Zama zababben Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau mataimakinsa

0
An zabi dan takarar shugabancin majalisar dattawa na jam’iyyar All Progressives Congress, Godswill Akpabio, a matsayin shugaban majalisar dattawa. Majalisar dattawa, a ranar Talata, ta...

Dalilin da ya sa muka dakatar da yajin aikin da aka shirya yi a...

0
A jiya ne dai shugabannin kungiyar kwadago ta kasa NLC da TUC suka yi karin haske kan dalilin da ya sa suka yanke shawarar...

Mukaddashin Air Najeriya ya bayyana a gaban Kwamitin majalisar dattawa.

0
Dayo Olumide, Mukaddashin Manajan Daraktan Kamfanin na Najeriya Air, ya bayyana cewa jirgin da ya sauka a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da ke...

An rarraba Manyan na’urorin sadarwar na fasaha ga hukumomin tsaro

0
A ranar Talata ne hukumar babban birnin tarayya ta raba na’urorin sadarwa na zamani ga jami’an tsaro domin tallafa musu wajen yaki da miyagun...