Dakta Ramatu Tijjani Aliyu ta yi kira ga sarakunan gargajiya game da lamarin tsaro...
Biyo bayan rahotannin rashin tsaro da aka samu a wasu kananan hukumomin babban birnin tarayya, karamar ministar babban birnin tarayya Abuja, Dakta Ramatu Tijjani...
QISMUD-DA’AWA TA RUFE TARON TAFSIR NA RAMADAN DA TAKE KADDAMARWA A ABUJA.
Kungiyar Qismud-da'awa karkashin jagorancin Malama Halimatu Saeed ta rufe taron tafsir na watan Ramadan rana ta 23 sherkara 1443 da ya zo daidai da...
Hukumar babban birnin tarayya ta fara cire wasu gine-gine da aka gina akan ...
Hukumar babban birnin tarayya Abuja, FCTA, a ranar Alhamis ta fara korar wasu gidaje sama da 400 na haramtacciyar hanya a Gwarinpa, Abuja.
Sama da...
President Buhari had directed all security service chiefs to go rescue abducted persons.
President Muhammadu Buhari has directed security chiefs to rescue all persons abducted during the Kaduna train attack and other persons still in captivity.
The National...
BASHIN NAIRA BILIYAN 10:FCTA ZA TA RUFE OFISOSHIN GWAMNATI,MASU ZAMAN KANSU DA OTEL-OTEL.
Yayin da ma’aikata ke shirin komawa bakin aiki bayan hutun Ista, wasu ofisoshin gwamnati, otal-otal, filaye da sauran wuraren kasuwanci na iya kasancewa a...
JIRGIN AZMAN YA KAMA DA WUTA A JEDDAH
Hukumar binciken hadurra, AIB, ta tabbatar da afkuwar kama wuta da jirgin na Azman yayi inda ta ce lamarin ya faru ne a filin...
SAKATAREN ILIMI YA BA DA TAKADDUN SHAIDA GA MAKARANTU.
Sakataren Ilimi Sani Dahir El-katuzu ya bukaci
Makarantun Gwamnati da masu zaman kansu don ci gaba da bin tsarin amincewa da aka gudanar.
El-katuzu ya ba...
Ciyarwar Makarantun Gida: FCTA ta haɗa da masu ruwa da tsaki akan ciyar da...
Domin saukaka ciyar da yara ‘yan makaranta kasa da dubu dari da ashirin da biyar, hukumar babban birnin tarayya Abuja, ta tattauna da masu...
BREAKING NEWS:Northern Elders Forum asked Buhari to resign.
The Northern Elders Forum, NEF, on Tuesday had asked President Muhammadu Buhari to immediately resign from his position.
NEF said Buhari has failed to address...
Mabarata 150 ne aka kora yayin da FCTA ta tsananta cunkoson bara a kan...
Kimanin mabarata dari da hamsin (150) ne aka kwashe daga manyan titunan Abuja, babban birnin tarayya (FCT), bisa zarginsu da tayar da zaune tsaye...