GWAMNATI ZA TA IYA SANYA MASANA’ANTAR KERE-KERE TA JAWO HANKULAN MASU ZUBA JARI.
Karamar ministar babban birnin tarayya Abuja, Dakta Ramatu Tijjani Aliyu, ta bayyana cewa babbar hanya daya tilo da gwamnati za ta iya sanya masana’antar...
An kai hari tare da yin garkuwa da ‘yan hukumar Taskforce na FCTA a...
An samu tashin hankali a yau Alhamis yayin da wasu gungun ‘yan bata-gari suka kai hari, suka jikkata, yayin da suka yi garkuwa da...
DPO mai murabus na harabar FCTA Rahma Thomas, ta yi kira ga hadin gwiwa...
Domin tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyi a Abuja, babban birnin tarayya (FCT), an gargadi jami’an tsaro musamman jami’an ‘yan sanda da su kasance...
Ambaliyar ruwan sama a gundumar Lokogoma.
Biyo bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka yi a gundumar Lokogoma da ke babban birnin tarayya Abuja, wanda aka samu da...
HAJJIN 2022: FCT MPWB TA GUDANAR DA FADAKARWA NA ILIMI DA DARASI NA BIYU...
HAJJIN 2022: FCT MPWB TA GUDANAR DA FADAKARWA NA ILIMI DA DARASI NA BIYU GA ALHAZAI.
Kimanin wata guda kenan da fara jigilar fasinjoji zuwa...
Sakon Sallah daga shugaba Muhammadu Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin da ta gabata tare da sauran al’ummar Musulmi a filin faretin Barrack na Mambila, Abuja, domin gabatar...
Bikin Sallah:FCTA ta raba kayan abinci ga marasa karfi.
Hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja ta bayar da tallafin buhunan shinkafa 60, katun man kayan lambu 60 da kuma shanu ga talakawa...
TSARE-TSAREN AIKIN HAJJIN BANA
Hukumar Hajj ta yanke shawarar raba kujerun ne bayan nazari kan aikin Hajjin 2019.
Jaridar Muslim News ta ruwaito cewa lalacewar wuraren aikin Hajji da...
Bikin fina-finan Abuja zai bunkasa harkokin yawon bude ido – Minista
Karamar ministar babban birnin tarayya, Dr. Ramatu Aliyu a yau Alhamis, ta ce bikin fina-finan na Zuma da ke tafe zai bunkasa harkokin yawon...
Hukumar FCTA tayi fadakarwa kan zubar da shara ba bisa ka’ida ba.
Hukumar babban birnin tarayya Abuja ta kaddamar da yaki kan zubar da shara a cikin birnin.
Da yake jawabi a taron kaddamar da yakin neman...












