Gwamna Jihar Gombe ya ziyarci ministan kasafin kudi da tsare- tsare na Gwamnatin Tarayya

0
Gwamna Inuwa Yahaya Ya Ziyarci Ministan Kasafin Kudi Da Tsare- Tsare na Ƙasa Don Ƙarfafa Alaƙa Tsakanin Jihar Gombe Da Gwamnatin Tarayya .   Daga Gombe Yunusa...

Kamfanin sufuri na CIDDESS ya shirya tattakin wayar da kan jama’a a Abuja, domin...

0
Kamfanin sufuri na CIDDESS ya shirya tattakin wayar da kan jama'a a Abuja, domin fara amfani Manhajarsa.   Shirin na wayar da Kan Al umma Kan...

Mun kama matashin da ya kunnawa masallata wuta a cikin wani masallaci – Ƴan...

0
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi da ake zargi da cinnawa wasu mutane Wuta, a lokacin da suke tsaka...

Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Arewa Ya Karɓi Baƙuncin Matan Gwamnonin Yankin

0
Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Arewa, Inuwa Yahaya Ya Karɓi Baƙuncin Matan Gwamnonin Yankin, Inda Ya Buƙaci A Ƙarfafa Ayyukan Ci Gaba Don Magance Ƙalubalen Dake...

Tsaikon da ya haddasa rashin gurfanar da Sirika a gaban kotu, yau Talata.

0
Shirin gurfanar da tsohon ministan sufurin jiragen saman Najeriya, Hadi Sirika da wani ɗan uwansa, Ahmad Sirika, a yau talata a wata sabuwar shari’ar...

TAWAGAR HUKUMAR ALHAZAI TA NAJERIYA ZA SU TASHI ZUWA SAUDIYYA A GOBE LAHADI.

0
TAWAGAR HUKUMAR ALHAZAI TA NAJERIYA ZA SU TASHI ZUWA SAUDIYYA A GOBE LAHADI Daga Fatima Abubakar   Sanarwar wadda ke dauke da sa hannun mataimakin Darakta...

Allah Ya yi wa Hon. Isa Dogon Yaro rasuwa, bayan fama da gajeriya Rashin...

0
Daga fadar Majalisar wakilai ta kasa, inda ta aikewa manema labarai Sanarwar Makokin Hon. Isa Dogonyaro, na majalisar wakilai ta 10 a *Abuja-FCT - Juma'a, Wanda ya...

Yarima Harry da matarsa na ziyara a Najeriya.Domin gudanar da Gasar Invictus Games ga...

0
Yarima Harry 'Da ne ga Sarki Charles na uku da Gimbiya Diana, ya kasance tsohon soja wanda ya fafata har sau biyu a karo...

Na kashe abokina, ma’aikacin KEDCO ne saboda dalilin….– Wanda ake zargi

0
Ke Duniya, Allah ka tsare mu, kamar ba zai aikata ba.😭😭😭 Ya yi garkuwa da Abokinsa na kut da kut, Maikacin Kedco sannan ya yi...

Tsohon dan wasan Super Eagles Tijjani Babangida ya tsira daga hatsarin mota, inda ya...

0
Innanulillahi wa inna laihi rajiun Tsohon dan wasan Super Eagles Tijjani Babangida ya tsira daga hatsarin mota, inda ya rasa dan uwansa.   Allah yayiwa Dan uwa...