Tuesday, March 21, 2023

Yar Kasar Najeriya, Iyabo Masha Ta Zama Darakta Na Farko Na G-24

0
  Kungiyar gwamnatocin kasashe 24 mai kula da harkokin kudi da ci gaban kasa da kasa (G24) ta sanar da nadin Dr Iyabo Masha a...

Mahaifiyar fitaccen malamin addinin musulunci Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ta rasu.

0
Mahaifiyar fitaccen malamin addinin musulunci Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ta rasu. Sheikh Ahmad Gumi ya sanar cewa mahaifiyar tasa ta rasu ne a wani Asibiti...

Akpabio, Kalu, Barau da Wasu Sun Fara Fafatawar Shugabancin Majalisar Dattawa

0
Gabanin kaddamar da majalisar dokokin kasa karo na 10 a watan Yuni, wasu zababbun Sanatoci sun fara fafutukar neman shugabancin majalisar. Ana sa ran masu...

Ana zargin wani dan sanda da harbe wani mutum akan Sa’in san zaben gwamna...

0
  Wani dan sanda da har yanzu ba a tantance ba a Mopol 8 Jos, jihar Filato, an rahoto cewa ya harbe wani matashi a...

Rikicin BVAS;ANA IYA DAGE ZABEN GWAMNONI DA NA MAJALISUN JIHOHI IDAN……….

0
Za a iya dage zaben gwamnoni da na ‘yan majalisar jiha da za a yi a ranar Asabar a fadin kasar nan, sai dai...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka a Doha da yammacin Asabar ta yau,domin halartar...

0
A ziyararsa ta hudu a shekarar 2023, shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya), a daren Asabar ya isa Doha, babban birnin kasar...

An ceto wasu mutane 14 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a...

0
Dakarun sashe hudu na Operation Whirl Punch da na musamman na bataliya ta 167 na sojojin Najeriya sun ceto mutane 14 da aka yi...

A yaau ranar Juma’a ne kotun kolin kasar ta bayar da umarnin ci gaba...

0
A yaau ranar Juma’a ne kotun kolin kasar ta bayar da umarnin ci gaba da aiki da tsofaffin takardun kudi na N200, N500, da...

Limamin cocin Katolika na Sokoto Matthew Hassan Kukah ya yabawa ‘yan takarar shugaban kasa...

0
Limamin cocin Katolika na Sokoto, Matthew Kukah, ya yabawa ‘yan takarar shugabancin kasa na jam’iyyun siyasa 18, da suka fafata a zaben shugaban kasa...

ATIKU DA OBI SUN DAUKAKA KARA GAME DA SAKAMAKON ZABEN SHUGABAN KASA DA AKA...

0
Yan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party da na Labour Party, Atiku Abubakar da Peter Obi sun garzaya kotun zaben shugaban kasa...