Tuesday, February 20, 2024

Da dumi-dumi;Kungiyoyin jiragen sama sun kakkaba tsauraran matakai a jihar Imo.

0
Kungiyoyin jiragen da suka hada da kungiyar ma’aikatan sufurin jiragen sama (NUATE), kungiyar manyan ma’aikatan sufurin jiragen sama ta Najeriya (ATSSSAN), kungiyar kwararrun ma’aikatan...

OHINOYI NA AL’UMMAR IBIRA YA KWANTA DAMA

0
OHINOYI NA AL'UMMAR IBIRA YA KWANTA DAMA Rahotanni sun bayyana cewa a safiyar yau ne, Allah ya yi wa Sarkin Al'ummar Ibira (Ohinoyi of...

MUNA GOYA WA SHUGABA TINUBU BAYA, BA DON JAM’IYYA BA – WIKE

0
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Mista Ezenwo Nyesom Wike ya bayyana cewa suna bin hakkinsu na ci gaba da mara wa Shugaban Kasa Bola...

RARARA YA ZARGI TSOHON SHUGABAN KASA BUHARI, DA YUNKURIN HALAKA SHI

0
- Ya Kuma Ce, Ya Yi Nadamar Tafiya Da Tsohon Shugaban. Rahotanni daga kafar Sada zumunta ta Soshiyal Midiya sun nuna cewa fitaccen Mawakin Siyasar...

MATAIMAKI NA MUSAMMAN GA TSOHON SHUGABAN KASA, YA RAGARGAJI RARARA

0
Jim kadan bayan sakin wasu bayanai da Fitaccen Mawaki Malam Dauda Kahutu Rarara, da dama 'yan Najeriya, musamman daga nan Arewa, sun yi masa...

Majalisar wakilai ta ƙi yarda a yafe wa ɗalibai kuɗin WAEC da NECO da...

0
A ranar Laraba 26 ga watan Oktobar 2023  ne Majalisar Tarayya ta yi fatali da roƙon neman amincewa da ƙudiri kan batun ɗaliban sakandare...

KASAR KANADA TA YABAWA WIKE SABODA KIRKIRAR SAKATARIYAR MATA.

0
Jakadan kasar Canada a Najeriya, Jamie Christoff, ya yabawa ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, bisa samar da sakatariyar harkokin mata a babban birnin...

Wike ya ki amincewa da bukatar hukumar kwastam ta Najeriya na kwato fili da...

0
Ministan babban birnin tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya yi watsi da bukatar hukumar hana fasa kwauri ta kasa (NCS) na sake duba filayen da...

Nyesom Wike,ya kaddamar da rundunar hadin gwiwa na jami’an tsaro domin dakile ayyukan barayin...

0
Da yake kudurin fatattakar ‘yan fashin kan iyaka da kuma kawar da barazanar ‘yan fashin da suka addabi yankin, Ministan babban birnin tarayya, Nyesom...

Bayyanan Kiwon Lafiya Akan Dimples

0
  Dimples ƙananan ramuka ne akan fata waɗanda ake iya gani a sassa daban-daban na jiki. Akwai nau'ikan iri biyu daban-daban, na wucin gadi da...