Gwamnatin Tarayya ta ba da umarnin rufe jami’o’in kasar na makonni uku domin gudanar...
Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin rufe jami’o’in kasar na tsawon makwanni uku domin gudanar da zabe mai zuwa.
Hukumar kula da jami’o’i ta kasa...
Kotun koli ta tabbatar da shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan a matsayin dan takarar sanata na...
A hukunci mafi rinjaye da aka yanke a ranar Litinin, kotun kolin ta amince da daukaka karar da jam’iyyar APC ta shigar kan takarar...
Masarautan jihar bauchi ta yi wa jaruman kannywood aliartwork da jamila nadin sarautan gargajiya
Masarautan jihar bauchi ta nada fittaccen jarumi, mai wasan barkwanci kuma dan siyasa Ali Muhd Idris wadda akafi sani da Aliartwork da kuma fitacciyar...
Gwamna Badaru ya nada Sunusi a matsayin sabon Sarkin Dutse
Gwamna Muhammad Badaru na Jigawa ya amince da nadin Hameem Sunusi a matsayin sabon Sarkin Dutse.
Kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ta ruwaito cewa...
Tsohon shugaban kasa ya rasu
Tsohon shugaban kasar Pakistan Pervez Musharraf ya rasu a wani asibiti da ke birnin Dubai bayan ya sha fama da rashin lafiya, kamar yadda...
Dogara da Keyamo sun yi arangama akan Buhari da Tinubu.
Kakakin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, Festus Keyamo; Kuma tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, sun yi musayar kalamai...
An kashe mutane 84 a jahar Katsina a karshen makon jiya.
Rahotanni da muke samu a jiya na nuni da cewa adadin mutanen da ‘yan bindiga suka kashe a tsakanin Kankara-Bakori a jihar Katsina ya...
Hukumar jin dadin Alhazai ta Najeriya ta ware kujeru 3,520 domin gudanar da aikin...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Najeriya ta ware kujeru 3,520 domin gudanar da aikin hajjin shekarar 2023 daga hukumar alhazai ta kasa NAHCON.
Hukumar ta...
Mutane 3 ne suka mutu,an ceto 21 yayin da ake ci gaba da neman...
Wani rukunin kasuwanci mai hawa biyu da ake ginawa a gundumar Gwarinpa na babban birnin tarayya Abuja, ya ruguje da yammacin ranar Alhamis, inda...
KWALLIYAN DOGON RIGAN ABAYA
Abaya dogon riga ne dake haska kwalliyan mata na yau da kullum. Abaya kwalliya ne da mata keson shi mussamman a zamanin mu na yau...