DUK ZAMAN DA ZAMUYI DA HUKUMAR HISBAH BA ZAI ZAMA MAFITA BA A WAJEN...
Fitaccen Jarumin masana'antar ta kannywood Tahir Muhammad Fagge Wanda aka fi sani da Tahir Fagge ya bayyana cewa kalubalen da Masana antarsu ke fuska,...
Gwaje-gwajen kiwon lafiya guda hudu da yakamata masu shirin yin aure suyi kafin...
Aure alkawari ne na rayuwa wanda yakamata a dauki shi da mahimmanci. Lokacin da masoya suka yi aure ba tare da sanin yanayin lafiyarsu...
Yadda Ake Gane Soyayya Na Gaskiya Daga Soyayyar Karya
Wasu mutane cikin sauƙin suke fadawa cikin zamba na soyayya, kuma kafin ku sani an yaudare su, an karya masu zuciyarsu ko su ji...
Ni da mata ta mun sami matsala a safiyar yau kafin mu tafi aiki....
Ni da Mata ta duk mun yi fushi da juna. Daga yanayin fuskata, matata ta san cewa na shirya sosai don ci gaba da...
ABIN DA YA SA MATA SUKA TSANI AYI MUSU KISHIYA
Kishi wata halitta ce da Allahu ya yi ya kuma dasa shi a zuciyar ko wani dan Adam a zuciya. Babu wanda baida kishi,...
Soyayya da Shakuwa
Mutane da dama basa iya bambancewa tsakanin Soyayya da shakuwa domin sukan ajiye soyayya a matsayin shakuwa.
Menene shakuwa?
Ana samun shakuwa a abota ko...
SON MASO WANI
Soyayyah wata abu ce mai wanzar da nutsuwa a zuciyar mai yinta, wata abu ce Mai dadin gaske wacce dadin ta bashi misaltuwa kuma...
Muhimman Abubuwa 4 da Ya Kamata namiji Ya mallaka Kafin Ki Yarda Ki Aure...
Sautin kalmar "aure" yana da kyau da annashuwa. Yana kuma nufin hadin namiji da mace tare da fatan shawo kan wahalhalu tare a matsayin...
Wasu Matsalolin Aure Da yadda za’a Magance su
Dangantaka tana ba da fa'idodi masu ban mamaki don walwala, gamsuwa da rayuwa, da sarrafa damuwa, amma babu wanda ke fuskantar ƙalubalen su. Waɗannan...
Muhimman Batutuwa Daya kamata masoya su Tattaunawa Kafin Aure
Wasu ma’aurata suna ganin aure a matsayin farkon rayuwan su yayin da za su ƙara sanin juna da kaunar juna a kowace rana. Wasu...










