SON MASO WANI
Soyayyah wata abu ce mai wanzar da nutsuwa a zuciyar mai yinta, wata abu ce Mai dadin gaske wacce dadin ta bashi misaltuwa kuma...
Muhimman Batutuwa Daya kamata masoya su Tattaunawa Kafin Aure
Wasu ma’aurata suna ganin aure a matsayin farkon rayuwan su yayin da za su ƙara sanin juna da kaunar juna a kowace rana. Wasu...
Wa Ya Kamata Yayi Kayan Daki Miji Ko Amarya?
Kamar yadda muka samu Daga shafin Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa inda ya fayyace mana dalla dalla wa ya kamata ya yi kayan daki tsakanin...
Muhimman Abubuwa 4 da Ya Kamata namiji Ya mallaka Kafin Ki Yarda Ki Aure...
Sautin kalmar "aure" yana da kyau da annashuwa. Yana kuma nufin hadin namiji da mace tare da fatan shawo kan wahalhalu tare a matsayin...
KALMOMIN DA YA KAMATA SU KASANCE A BAKIN MASOYA A KODA YAUSHE.
Jimla ta kalmomi uku,”inasonka" ta wanzu shekaru aru aru, kuma ta karfafa dangantaka tsakanin masoya,masoya sun kasance suna amfani dashi akoda yaushe domin ci...
Soyayya da Shakuwa
Mutane da dama basa iya bambancewa tsakanin Soyayya da shakuwa domin sukan ajiye soyayya a matsayin shakuwa.
Menene shakuwa?
Ana samun shakuwa a abota ko...
DUK ZAMAN DA ZAMUYI DA HUKUMAR HISBAH BA ZAI ZAMA MAFITA BA A WAJEN...
Fitaccen Jarumin masana'antar ta kannywood Tahir Muhammad Fagge Wanda aka fi sani da Tahir Fagge ya bayyana cewa kalubalen da Masana antarsu ke fuska,...
Yadda Ake Gane Soyayya Na Gaskiya Daga Soyayyar Karya
Wasu mutane cikin sauƙin suke fadawa cikin zamba na soyayya, kuma kafin ku sani an yaudare su, an karya masu zuciyarsu ko su ji...
ABIN DA YA SA MATA SUKA TSANI AYI MUSU KISHIYA
Kishi wata halitta ce da Allahu ya yi ya kuma dasa shi a zuciyar ko wani dan Adam a zuciya. Babu wanda baida kishi,...
Ni da mata ta mun sami matsala a safiyar yau kafin mu tafi aiki....
Ni da Mata ta duk mun yi fushi da juna. Daga yanayin fuskata, matata ta san cewa na shirya sosai don ci gaba da...