Masarautan jihar bauchi ta yi wa jaruman kannywood aliartwork da jamila nadin sarautan gargajiya

0
Masarautan jihar bauchi ta nada fittaccen jarumi, mai wasan barkwanci kuma dan siyasa Ali Muhd Idris wadda akafi sani da Aliartwork da kuma fitacciyar...

Jaruma rahma sadau tayi murnar cika shekaru 29

0
  Fitacciyar jarumar rahma sadau ta cika shekaru 29 da haihuwa. Jarumar wanda ta kasance fitacciya kuma ake damawa da ita a kamfanin shirya fina finan...

A sanadiyar mutuwar Ifeanyi, Davido ya auri budurwar sa Chioma a sirrance.

0
.Davido da Chioma  sun sha wahala tare da bakin ciki sakamakon rashin dansu, Ifeanyi Adeleke. Gistlovers blog ya yi zargin cewa mawakin ya auri Chioma...

 Jaruman Kannywood mata Da Suka janyo cece ku ce a shafukan Sada zumunta

0
   A yayin da jaruman Kannywood ke ci gaba da fuskantar kalubalen sana’a da zamantakewar al’umma a muhallinsu, wasu ‘yan wasan kwaikwayo mata sun tsunduma...

Takaittacen Tarihin Mawaki Ahmad gambo salman watto Ahmerdy

0
  An haifi Ahmad Gambo Salman wanda akafi sani da Ahmerdy a ranar 5 ga watan Mayun shekarar 1996, mawakin nan mai suna Ahmad Gambo...