Friday, September 29, 2023

Masarautan jihar bauchi ta yi wa jaruman kannywood aliartwork da jamila nadin sarautan gargajiya

0
Masarautan jihar bauchi ta nada fittaccen jarumi, mai wasan barkwanci kuma dan siyasa Ali Muhd Idris wadda akafi sani da Aliartwork da kuma fitacciyar...

Jaruma rahma sadau tayi murnar cika shekaru 29

0
  Fitacciyar jarumar rahma sadau ta cika shekaru 29 da haihuwa. Jarumar wanda ta kasance fitacciya kuma ake damawa da ita a kamfanin shirya fina finan...

A sanadiyar mutuwar Ifeanyi, Davido ya auri budurwar sa Chioma a sirrance.

0
.Davido da Chioma  sun sha wahala tare da bakin ciki sakamakon rashin dansu, Ifeanyi Adeleke. Gistlovers blog ya yi zargin cewa mawakin ya auri Chioma...

Mutuwar dana ya kawo karshen rashin jituwa na da mawaki Wizkid na shekaru 12...

0
  Fitaccen mawakin kasar Najeriya na Afrobeat, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya bayyana cewa, a lokacin da ya yi fama da...