Hepatitis B: Abubuwa 5 Don Gujewa kamuwa da Cutar
Ana kiran kumburin hanta da cutar hanta Hepatitis. Hepatitis B kwayar cuta ce da ke yawan kama mutane. Kwayar cutar Hepatitis B (HBV) ta...
Abinci biyar 5 da Ke zuke sukari a jikin mu
Nau'in abincin da muke ci koyaushe yana da tasiri mai zurfi akan lafiyar mu na yau da kullum , ko dai mai kyau ko...
Amfanin Shayar Da zallan Ruwan Nono Ga Jariri Da Uwa. ...
Menene shayarwa?
Shayar da nono lokacin da ake ciyar da jariri madaran nono, kai tsaye daga nono. Ana kuma kiranta raino. yanke shawarar shayar...
AMFANIN YAYAN HABBATUSSAUDA GA LAFIYA
Habbatussuda kamar yadda akafi saninshi a tsakanin musulmai da suka saba da fadanshi wanda ya kasance suna ne na larabci, an fara amfani dashi...
Bayanai Akan Daukewar Al’ada (Menopause)
Shin Menene Menopause?
Menopause shine ƙarshen lokacin haila na mace. Kalmar tana iya bayyana kowane canje -canjen da kuka yi kafin ko bayan kun daina...
Yadda zaku tsaftace kunnuwanku da kyau – a cewar likita
Bai kamata ku tsaftace kunnuwanku kwata -kwata ba, kuma musamman ba tare da auduga cotton bud ba.
Dattin Kunnen yana da amfani kuma yakamata jikinku...
Cututtuka 5 Da shan ruwan zai iya magance su
Ruwa abin sha ne mai cike da abubuwan ban mamaki wanda ke kashe mana kishi da kuma taimaka muna wajan warkewa daga cututtuka daban...
Abubuwa uku da kan iya jawo warin baya ga rashin tsafta
Halitosis wanda ake kiranta da warin baki a hausance ko kuma mouth odour a turance yana ɗaya daga cikin yanayin abin kunya da kowa zai...
Nau’ukan abinci hudu (4) da ya kamata mu kauracewa cin su kafin barci domin...
Kodar mutum yana da alhakin shige da ficen abubuwa daga jikin dan adam. Koda yana taimakawa jikin mutum wajan fitar da abubuwa da jikin...
MATSALAR WARIN BAKI DA HANYOYIN DA ZA’A MAGANCE SHI
Sakamakon yawwan koke da kuma matsala da ake samu kan warin baki likitocin Nigeria da sauran kwarrarru sun fara wayar da kan al'umma a...