Yadda ake magance Dan karkare a gida(whitlow)
A cewar Medicalnewstoday, Herpetic whitlow, ko ɗan karkare yatsa, cuta ce mai raɗaɗi ta hanyar ƙwayar cuta ta herpes simplex (HSV). Yana tasowa lokacin...
MAN ALAYDI DA ANFANIN SA.
MAN ALAYYADi
Man alayyadi, ana samu sa ne daga kwallon man ja. Wato idan an bare wannan fatar da ake yin man ja da shi....
Amfanin magarya ga lafiyar dan adam
Ana kiran 'ya'yan itacen magarya a kimiyance da Ziziphus jujube ana yawan samun su ne a kasashe irin Nigeria, China, Turai, kudu da gabashin...
Mafi kyawun Abinci da ya kamata mai gyambon ciki watto Ulcer ya ci
Gyambon ciki shine buɗaɗɗen raunuka waɗanda ke tasowa akan rufin ciki. Hakanan ana iya kiransu da gastric ulcer ko peptic ulcer a turance. Wannan...
AMFANIN KURKUM GA LAFIYAR DAN ADAM
Kayan yaji da aka sani da kurkum na iya zama ƙarin ingantaccen abinci mai gina jiki a rayuwar dan adam.
Yawancin karatu masu inganci sun...
Amfanin Shayar Da zallan Ruwan Nono Ga Jariri Da Uwa. ...
Menene shayarwa?
Shayar da nono lokacin da ake ciyar da jariri madaran nono, kai tsaye daga nono. Ana kuma kiranta raino. yanke shawarar shayar...
MATSALAR WARIN BAKI DA HANYOYIN DA ZA’A MAGANCE SHI
Sakamakon yawwan koke da kuma matsala da ake samu kan warin baki likitocin Nigeria da sauran kwarrarru sun fara wayar da kan al'umma a...
HANYOYIN DA ZA MUBI WAJEN AMFANI DA ABUBUWAN TSARIN KAYYADE IYALI.
Yanayin kayyade Tsarin iyali yana taimakawa wajen kare mata daga kowace irin haɗarin lafiya da ka iya faruwa kafin, lokacin ko bayan haihuwa. Wadannan...
Dalilan Da yasa Jikinku ke yin kaikayi Bayan Kun Yi Wanka
Mutane da yawa suna fuskantar ƙaiƙayi a jikinsu bayan sun yi wanka, amma ba su san dalilin hakan ba, ko abin da za...
Warin Kafa Da Yadda Za’a Magance Shi [Smelly Feet]
Shi de warin kafa kamar warin jiki yake domin kuwa yana kunyata mutum a baina jama’a. saboda haka kafafuwan mu suna bukatan kullawa na...