Thursday, May 2, 2024

Rushewar gini a Ademola Adetokunbo a Wuse II yayi sanadiyar mutuwar mutane 2 tare...

0
Ma’aikatan gine-gine biyu sun rasa rayukansu yayin da wasu shida suka tsere da raunuka bayan da wani shingen ginin ya fado musu, a wani...

Gidauniyar Adeniyi ta karfafawa matasa da su rungumi wasannin motsa jiki.

0
Adedayo Benjamins - Laniyi tare da hadin gwiwar hukumar babban birnin tarayya, sun bukaci matasan yankin da su yi amfani da wasanni wajen inganta...

 Gwamnatin Jigawa ta rufe dukkan makarantu saboda barazanar tsaro

0
Gwamnatin Jigawa ta ce ta bayar da umarnin rufe dukkan makarantu a fadin jihar saboda barazanar tsaro. A cewar NAN, kwamishinan ilimi na jihar...

Hukumar babban birnin tarayya ta fara cire wasu gine-gine da aka gina akan ...

0
Hukumar babban birnin tarayya Abuja, FCTA, a ranar Alhamis ta fara korar wasu gidaje sama da 400 na haramtacciyar hanya a Gwarinpa, Abuja. Sama da...

Dalilin Da Yasa Tambuwal Ya Sauka Wa Atiku inji Kakakin tambuwal

0
Mai magana da yawun kungiyar yakin neman zaben Tambuwal (TCO), Prince Daniel, ya bayyana dalilin da ya sa Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto...

SAMUN MAN KOLMANI: MANYAN SHUGABANNI GOMBE SUN YI ZIYARAR GODIYA GA SHUGABAN KASA BUHARI  

0
Tawagar shugabannin siyasa da na addini da ‘yan kasuwa daga jihar Gombe karkashin jagorancin gwamna Muhammad Inuwa Yahaya sun je fadar shugaban kasa da...

Nuhu Ribadu ya janye daga kalubalantar nasarar Binani

0
Tsohon shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, kuma daya daga cikin masu neman takarar gwamna a jam’iyyar...

Hukumar ba da agajin gaggawa ta yi taron karawa juna sani.

0
Babban Darakta Janar na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Tarayya, FEMA, Dr Abbas Idriss ya bayyana cewa inganta iya aiki abu ne mai...

Kwarewa wurin aiki da na’ura mai kwakwalwa wajibi ne ga dukkanin ma’aikata.

0
Hukumar kula da babban birnin tarayya FCTA ta bayyana cewa ya zama wajibi ma’aikatanta su mallaki dabarun da suka dace a fannin fasahar sadarwa...

Da duminsa: Kotu ta tsige Abba Yusuf na NNPP a matsayin gwamnan Kano

0
Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan Kano ta tsige Gwamna Abba Kabir Yusuf, inda ta bayyana dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Nasiru Gawuna,...