Sarki Sanusi ne zai jagoranci sallar Juma a ba Aminu ba- Rundunar Yan sandan...
YANZU-YANZU: Rundunar ‘yan sanda a Kano ta ce Sarki Muhammad Sanusi na biyu zai jagoranci sallar Juma’a a babban masallacin Juma’a, maimakon Sarki Aminu...
Gombe Rounds Off Governor Inuwa’s 5th Anniversary Celebration with Cultural Splendour at State Banquet
30th May, 2024
Gombe Rounds Off Governor Inuwa's 5th Anniversary Celebration with Cultural Splendour at State Banquet
...As Dignitaries Praise Gombe Governor's Visionary Leadership, Achievements
Gombe State...
Kotu ta aike da wata mata gidan Yari kan zargin ta da yanke...
Kotun majistret mai lamba 54 ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Ibrahim Mansur Yola a jihar Kano, ta fara sauraron wata ƙara wadda ƴan sanda suka...
Kotu ta hana ‘Yan Sanda da SSS da Kuma Sojoji Daga Korar Sarki Sanusi...
Mai shari’a Amina Adamu Aliyu ta babbar kotun Kano da ke zamanta a kan titin Miller, ta hana ‘yan sanda da hukumar tsaro ta...
Majalisar Dattawa ta janye dakatarwar da ta yi wa Sanata Abdul Ningi, kuma ta...
Majalisar Dattawan Najeriya ta yafe wa Sanata Abdul Ahmed Ningi tare da janye dakatarwar da ta yi masa tun daga ranar 12 ga watan...
Kano: Lauyoyin Arewa sun bi sahun kutun Tarayya na baiwa Gwamna kano Wa’adin Sa’o’i...
Kano: Lauyoyin Arewa Sun Baiwa Gwamna Yusuf Wa'adin Sa'o'i 48 Ya Janye Batun Sanusi ya dawo da Aminu
Wata kungiyar lauyoyi daga...
Sojoji sun sake buɗe rukunin shagunan Banex a Abuja
Rundunar sojin ƙasan Najeriya ta tabbatar da sake buɗe rukunin shagunan kasuwanci na Banex da ke unguwar Wuse 2 a Abuja bayan rufe su...
Jawabin Sarkin kano Sanusi Lamido Sunusi 11.
Muhammadu Sanusi ll ya ce da an bar batun rarraba masarautu a Kano, to da an ci gaba da rarraba masarautu a jihar kenan.
”Da...
Gwamnan kano ya bawa Sarki Sanusi takaddar shedar zamansa sarki,Sannan yayi martani ...
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce sun bi dukkan ƙa'idojin da suka dace wajen soke dokar masarautun jihar.
Gwamnan ya bayyana hakan ne...