Monday, December 4, 2023

OHINOYI NA AL’UMMAR IBIRA YA KWANTA DAMA

0
OHINOYI NA AL'UMMAR IBIRA YA KWANTA DAMA Rahotanni sun bayyana cewa a safiyar yau ne, Allah ya yi wa Sarkin Al'ummar Ibira (Ohinoyi of...

MUNA GOYA WA SHUGABA TINUBU BAYA, BA DON JAM’IYYA BA – WIKE

0
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Mista Ezenwo Nyesom Wike ya bayyana cewa suna bin hakkinsu na ci gaba da mara wa Shugaban Kasa Bola...

RARARA YA ZARGI TSOHON SHUGABAN KASA BUHARI, DA YUNKURIN HALAKA SHI

0
- Ya Kuma Ce, Ya Yi Nadamar Tafiya Da Tsohon Shugaban. Rahotanni daga kafar Sada zumunta ta Soshiyal Midiya sun nuna cewa fitaccen Mawakin Siyasar...

MATAIMAKI NA MUSAMMAN GA TSOHON SHUGABAN KASA, YA RAGARGAJI RARARA

0
Jim kadan bayan sakin wasu bayanai da Fitaccen Mawaki Malam Dauda Kahutu Rarara, da dama 'yan Najeriya, musamman daga nan Arewa, sun yi masa...

Yadda matashi dan shekara 15 ya bayyana cewa ya kashe kakarsa ne Saboda yayyi...

0
Wani yaro dan shekara 15 dan garin Drobo Gonasua da ke karamar hukumar Jaman ta Kudu ya shiga hannun jami’an tsaro bisa zarginsa da...

Shugaba Tinubu Ya Yi Ta’aziyya Ga Iyalan Adamu Fika

0
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana alhininsa game da rasuwar Alhaji Adamu Fika. Alhaji Adamu fika wanda ya taba rike mukamin shugaban ma’aikatan gwamnatin tarayya, ...

Majalisar wakilai ta ƙi yarda a yafe wa ɗalibai kuɗin WAEC da NECO da...

0
A ranar Laraba 26 ga watan Oktobar 2023  ne Majalisar Tarayya ta yi fatali da roƙon neman amincewa da ƙudiri kan batun ɗaliban sakandare...

KASAR KANADA TA YABAWA WIKE SABODA KIRKIRAR SAKATARIYAR MATA.

0
Jakadan kasar Canada a Najeriya, Jamie Christoff, ya yabawa ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, bisa samar da sakatariyar harkokin mata a babban birnin...

Ko da ba zan iya biya tallafin yara ba, har yanzu tana bayyana ni...

0
Tunji 'Teebillz' Balogun, tsohon mijin mawakiya Tiwa Savage, ya yaba mata kan sanya shi a matsayin jarumin uba ga dan su Jamal dan shekara...

Wike ya ki amincewa da bukatar hukumar kwastam ta Najeriya na kwato fili da...

0
Ministan babban birnin tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya yi watsi da bukatar hukumar hana fasa kwauri ta kasa (NCS) na sake duba filayen da...