Hajj 2024: FCTA ta sanya ranar 27 ga Disamba don yin rijistar maniyyata.
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da aikin Hajjin bana na shekarar 2024 a kasar Saudiyya, hukumar gudanarwar babban birnin tarayyar Najeriya ta sanya ranar...
Mutumin da ya fi kowa dauda ya mutu yana da shekaru 94.
Wani dan kasar Iran mai suna Amou Haji da ake yi wa lakabi da "mutumin da ya fi kazanta a duniya" saboda rashin yin...
FCT FIRE SERVICE SAVES 85 LIVES AND PROPERTIES WORTH BILLIONS.
Inferno: FCT Fire Service saves 85 lives, over N4Bn property in 9
The Federal Capital Territory (FCT) Fire Service has saved 85 lives and over...
Ministan Yada Labarai Ya Kafa Kwamitin Kare Hakkokin Nakasassu
Ministan Yada Labarai Ya Kafa Kwamitin Kare Hakkokin Nakasassu
Daga: Muhammad Suleiman Yobe
Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a na kasa, Mohammed Idris, ya...
Rundunar ‘yan sanda ta kama wasu mutane 480 da ake zargi da hannu a...
Rundunar hadin gwiwa ta jami’an tsaro ta hadin guiwa a babban birnin tarayya Abuja, a ranar Juma’a, ta kai samame a wasu gine-gine da...
Na gargadi Peter Obi da wuce gona da iri;inji Wole Soyinka.
Wanda ya lashe kyautar Nobel, Farfesa Wole Soyinka, ya ce ya gargadi dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, LP, Peter Obi kan wuce...
BASHIN NAIRA BILIYAN 10:FCTA ZA TA RUFE OFISOSHIN GWAMNATI,MASU ZAMAN KANSU DA OTEL-OTEL.
Yayin da ma’aikata ke shirin komawa bakin aiki bayan hutun Ista, wasu ofisoshin gwamnati, otal-otal, filaye da sauran wuraren kasuwanci na iya kasancewa a...
JERIN SUNAYEN MINISTOCI DA SHUGABA BOLA TINUBU YA NADA A YAU.
A ranar Laraba ta yau ne shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana sunayen ministocinsa.
A cikin jerin sunayen da wakilinmu ya samu a Abuja, an...
Buhari ya kori shugaban hukumar NDDC, ya amince da sabon tsarin mulki
Shugaban kasa Muhamadu Buhari ya kori Effiong Akwa, shugaban hukumar ci gaban yankin Neja-Delta .
A wata sanarwa da Patricia Deworitshe, daraktar yada labarai ta...
2023 UTME: JAMB Ta Biya N1.5bn Zuwa Cibiyoyin CBT
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a (JAMB) ta biya jimillar kudi N1,478,416,000.00 ga masu cibiyoyin da ba na JAMB ba a fadin kasar nan don...