FITTACCEN JARUMI LAWAN AHMAD YA SAMU KARU DIYA MACE
Allah ya albarkaci fittaccen jarumi Lawan Ahmad da iya mace, Lawan Ahmad fittaccen jarumi ne kuma mai shirya shiri ne, wadda aka dadde ana...
Allah ya yi wa tsohuwar jarumar Kannywood, Zainab Booth rasuwa
Allah Ya yi wa fitacciyar tsohuwar jarumar masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Hajiya Zainab Musa Booth rasuwa. Zainab Booth ta rasu ne a...
BABBAN BURINA SHINE NAGA TURAWA SUNA JIN WAKOKIN HAUSA INJI MAWAKI DAN MUSA GOMBE
Mawaki mai tasowa dan jihar Gombe Musa Muhammad Dan Musa wadda akafi sanni da Dan Musa ya bayyana babban burinsa a wanni hira da...
Darakta Hassan Giggs da matarsa Muhibbat Abdulsalam sun cika shekaru goma sha uku da...
Fittaccen darakta a kamfanin shirya fina-finan hausa ta Kannywood Hassan Giggs da matarsa tsohuwar jarumar Kannywood Muhibbat Abdulsalam sun cika shekaru goma sha uku...
Yan fim mutani ne kamar kowa zasu iya yin kuskure a daina yin masu...
Fitacciyar jaruma a masana’antar fina-finai hausa ta Kannywood, Hauwa Abubakar, wacce aka fi sani da Hauwa Waraka, ta yi kira ga masu cewa yan...
JARUMI ALI NUHU YA CIKA SHEKARU 47 JARUMAI KANNYWOOD SUN TAYA SHI MURNA AMMA...
Fittacce kuma shaharraren jarumin Kannywood da nollywood ali nuhu wadda akafi sani da sarki ali nuhu ko sarki ya cika shekara arba’in da bakwai...
ALLAH KADAI YASAN KAJI NAWA NACI A DUNIYA INJI MAWAKI DJ AB
Fittaccen mawakin gambari wandda yayyi fice a arewacin nijeriya dama wasu kasashe dj Ab ya dadde yana bayyana wa masoyan akan irin son da...
Zargin Shaye-Shaye Da Ake Yin Mu Ina Ganin Shi A Matsayin Babban Rashin Fahimta...
Fitaccen mawakin hausa hamisu breaker, ya bayyana rashin jin dadinsa game da zargin shaye-shaye da ake yin masa, a wata hira da BBC HAUSA ...
Har yanzu ana ya yi na a masana’antar Kannywood inji jaruma Fati Bararoji
Tsohuwar jaruma fina-finai hausa ta Kannywood wadda har yanzu ake damawa da ita a masana’artan watto Fati Baffa Fagge, wacce a ke wa lakabi...
Jaruma Rukayya Dawayya Ta Gina Katafaren Gida
Fittacciyar jaruma kuma mai shirya fina_finai a Kannywood rukkaiya umar santa wadda akafi sanni da rukkaiyya dawayya ta gina katafaren gida.
Kamar yadda jarumar ta...