Breaking News, NAF aircraft crashes pilots feared death.
The Nigerian Air Air Force trainer aircraft crashes in Kaduna this evening of the 19th of April 2022.
The aircraft crashes around the airforce training...
TAMBAYAN DA YAFI BANI HAUSI SHINE YAUSHE ZAKAYI AURE INJI MORELL
Shaharreren mawakin hip hop na arewacin nijeriya daga borno watto Musa Akilla wanda akafi sani da Morell ya bayyana abun da yafi cin mai...
Jamiyyar PDP na jan hankalin kan bidiyon ‘ta’addanci’ na Yahaya Bello
Yayin da kasar nan ke shirin tunkarar zaben shekara ta 2023, wani kalaman ta'addanci da ake zargin gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi dayi...
Yusuf Buhari zai angonce da ‘yar Sarkin Bichi,
Da namiji tilo guda daya ga shugaban kasan nijeriya Muhammadu Buhari watto Yusuf Buhari, na shirin angwancewa da diyar Sarkin Bichi, Alhaji Nasir Ado...
Jaruma rahma sadau ta wallafa hotonta da kakarta Yayyin da ta ziyarci kauyen su...
Duk inda mutum ya je a rayuwa ba zai taba mantawa da gidansa ba. Shahararriyar Jarumar Najeriya, Rahama Sadau wacce aka fi sani da...
A GIDAN UBAN WA NACE NA SHIRYA YIN AURE GA DUK WANDA YAKE SONA...
Fittaciyar jaruma mai tashe na Kannywood da nollywood watto jaruma rahma sadau ta nuna baccin ranta game da mayarda zazzafan martani ga mutani da...
Fittacen Mawaki Mai Tasowa Namenj Ya Saki Waka Mai Taken DAMA Tare Da Mawaki...
Hazikin mawaki kuma marubucin Arewa Afropop da Afrobeat Ali Jubril Namanjo wanda akafi sanni da suna namenj sun hada kai da mawaki mai tashe...
IBB saurayina ne amma yanzu bama tare domin na rabu da shi, in ji...
Ummi Ibrahim, fitacciyar tsohuwar jarumar Kannywood wacce aka fi sani da Ummi Zee Zee, ta tabbatar da rade-radin da ke cewa ta yi soyayya...
Hukumar Kwallon Yashin Nijeriya Tayi Haɗin Gwiwa da Kamfanin Kera Motoci Na Innoson Motors
Hukumar Kwallon Yashin Nijeriya Tayi Haɗin Gwiwa da Kamfanin Kera Motoci Na Innoson Motor
Daga: Captain Yobe
Hukumar dake shirya kwallon yashi ta Najeriya (NBSL) ta...
Tsohuwar jarumaMansur Isah Tayiwa Gwamantin Nigeria Martani Mai Zafi Kan Sace Dalibai
Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa ta Kannywood kuma mata ga fittaccen jarumi kuma mawaki san musa danja watto Mansurah Isah ta bayyana bakin cikinta kan...













