Thursday, January 27, 2022

Nura M Inuwa Ya Saki Albums Dinsa Na 2021

0
Shahararren mawakin Hausar nan na Kannywood Nura M. Inuwa ya yi wani sabon albisir wa masoyansa kan sabon kundin wakokinsa da zai sake.  Nura M....

IBB saurayina ne amma yanzu bama tare domin na rabu da shi, in ji...

0
Ummi Ibrahim, fitacciyar tsohuwar jarumar Kannywood wacce aka fi sani da Ummi Zee Zee, ta tabbatar da rade-radin da ke cewa ta yi soyayya...

Jaruma Rukayya Dawayya Ta Gina Katafaren Gida

0
Fittacciyar jaruma kuma mai shirya fina_finai a Kannywood rukkaiya umar santa wadda akafi sanni da rukkaiyya dawayya ta gina katafaren gida. Kamar yadda jarumar ta...

Ministan Buhari mai shekaru 74 ya auri budurwa mai shekaru 18

0
  Ministan aikin noma da raya karkakara, watto Sabo Nanono ya auri  yarinya mai shekaru 18 a  ɗaurin auren da aka yi cikin sirri kamar...

BABBAN BURINA SHINE NAGA TURAWA SUNA JIN WAKOKIN HAUSA INJI MAWAKI DAN MUSA GOMBE

0
Mawaki mai tasowa dan jihar Gombe Musa Muhammad Dan Musa wadda akafi sanni da Dan Musa ya bayyana babban burinsa a wanni hira da...

FITTACCEN JARUMI  LAWAN AHMAD YA SAMU KARU DIYA MACE

0
Allah ya albarkaci fittaccen jarumi Lawan Ahmad da iya mace, Lawan Ahmad fittaccen jarumi ne kuma mai shirya shiri ne, wadda aka dadde ana...

KAYYATATTUN HOTUNA DAGA WAJAN SHAGALIN BIKIN YAR FITTACCIYAR JARUMAR KANNYWOOD HAFSAT BARAUNIYA

0
Fittacciyar jarumar Kannywood hafsat idris wadda akafi sanni da hafsat barauniya ta aurar da iyarta watto khadija Ibrahim ishaq. Anyi daurin aure da shagulgulan bikin...

Yusuf Buhari zai angonce da ‘yar Sarkin Bichi,

0
Da namiji tilo guda daya ga shugaban kasan nijeriya Muhammadu Buhari watto Yusuf Buhari,  na shirin angwancewa da diyar Sarkin Bichi, Alhaji Nasir Ado...

JARUMI ADAM A ZANGO YA NEMI TSARI DAGA LUWADI

0
Fittaccen jarumi, mawaki kuma makidi a kamfanin shirya fina finai ta Kannywood Adam A Zango ya nimi tsari daga niman maza watto luwadi da...

Tayi sujjadar godiya ga Allah bayan da ta gan Ni inji mawaki Nura M...

0
Shahharraren mawaki, wadda yayyi fice a kamfanin shirya fina finai ta Kannywood, haka zalika, ya kasance mai dumbim masoya kuma ana ganin wakansa a...