KWAMANDAN AFRICOM NA AMURKA YA ZIYARCI CDS,YA BA NAJERIYA HANYOYIN MAGANCE RASHIN TSARO.

0
Kwamandan rundunar sojin Amurka a Afrika, Janar Michael Langley, ya ziyarci babban hafsan hafsoshin tsaron kasar, janar Christopher Musa a hedikwatar tsaro dake Abuja. Janar...

Tsohon Babban Hafsan Sojin Najeriya Tukur Buratai ya Kai Ta’aziya Gidan Marigayi Taoreed Lagbaja.

0
A ranar Juma’a 8 ga watan Nuwamba, 2024, tsohon babban hafsan sojin kasa (COAS) kuma tsohon jakadan Najeriya a jamhuriyar Benin, Laftanar Janar Tukur...

CDS ya jinjinawa kwamitin da ta wanke sunan Soji Kan zargin zub da ciki...

0
Babban Hafsan Sojojin Najeriya Janar Christopher Gwabin Musa ya jinjinawa kwamitin bincike na musamman mai zaman kansa kan take hakkin bil'adama a yankin Arewa...

Gwamnan Zamfara Yasha Alwashin Tallafawa Waɗanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa a Gummi.

0
Gwamnan Zamfara Yasha Alwashin Tallafawa Waɗanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa Gummi   Muhammad Suleiman Yobe Gwamna Dauda Lawal ya jajantawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a karamar...

Najeriya Ta Kammala Gasar Wasannin Olympics na Paris Ba Tare da Lambobi ba.

0
Najeriya ta ƙarkare Olympics ta Paris ba tare da samun lambar yabo ko ɗaya ba Duk da yadda gwamnatin Najeriya ta kashe makudan kuɗade har...

Jawabin Shugaba Bola Tinubu ga ƴan Najeriya

0
  `Yan uwana `yan Nigeria! Ina magana ne da ku a yau cikin alhini, tare da kokarin sauke nauyin da ke wuyana cikin gaggawa, hakan na...

Gwamnatin Jihar Kano Ta Sassauta Dokar Hana Zirga Zirga Da Ta Sanya, daga 8...

0
Gwamnatin Jihar Kano Ta Sassauta Dokar Hana Zirga Zirga Da Ta Sanya, daga 8 na safe zuwa 2 na Rana   Gwamnatin jihar Kano ta sassauta...

Gobe Lahadi karfe 7 na safe Shugaban kasa Bola Tinubu zai yi wa Yan...

0
*Breaking*..... Shugaban kasa Bola Ahmed zai gabatar da jawabi ga yan kasar nan kai tsaye dangane da halin da ake ciki da kuma kiraye kirayen...

Minimum wage, maximum wahala_Tahir Ibrahim Tahir Talban Bauch

0
Minimum wage, maximum wahala. By Tahir Ibrahim Tahir Talban Bauchi.   Not even the IMF will go against the increase in the minimum wage in Nigeria, with...

Kungiyar kasuwannin Dabbobi na cika Aljuhu da kudin Harajin Shanu a Kano

0
Kungiyar kasuwannin Dabbobi na cika Aljuhu da kudin Harajin Shanu a Kano   Shamsiyya Hamza Sulaiman Jihar Kano na daya daga cikin cibiyar cinkaiya da aka juma...