Sakamakon samar musu da ruwan Sha , Mazauna yankin Buni Gari da Buni Yadi...
Al ummar Buni Gari da Buni Yadi sun bayyana farin cikin su bayan samun ruwan sha daga kafofin raya yankin arewa maso son Najeriya...
Kotun ɗaukaka ƙara ta umarci a kai mata Sheikh Abduljabbar gabanta a Ranar Laraba...
Kotun ɗaukaka ƙara ta umarci a kai mata Sheikh Abduljabbar gabanta
By Adamu Muhammad
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Kano ta bayar da...
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yanke wa Nnamdi Kanu hukuncin daurin rai...
babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yanke hukuncin daurin rai da rai kan Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB)...
CEO Tozali TV. Ta taya ‘yan Gombe murnar Cika Shekaru 29 da kuma ‘Yan...
Mamallakiyar Gidan Jarida da Tashar Tozali, ta taya 'Yan Najeriya murnar cika shekaru 65 a tafarkin Demokradiyya, a inda ta taya Gombawa murnar cika...
“Kun ga yadda kasar nan take, siyasa muke yi da komai” Wike ya musanta...
Ministan ya bayyana hakan a yayin kaddamar da aikin gina titin Abuja, ya ce tafiyar tasa ta baya domin hutu, ba don neman magani...
Wani banki ya Kori ma aikaciyar sa, bayan mare gurbinta da AI
Wata tsohuwar ma’aikaciyar banki mai shekaru 65, Kathryn Sullivan, ta rasa aikinta bayan shekaru 25 tana hidima a Commonwealth Bank of Australia (CBA). An...
Shugaban kasa ya soke shirinsa na yi wa ƴan ƙasa jawabin ranar Dimukuraɗiyya June...
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya soke shirin yin jawabin ranar Dimukuraɗiyya na bana da zai gudanar a kafafen yaɗa labarai a yau Alhamis.
Tun farko...
Koto ta yanke wa Murja Kunya hukunci bayan samunta da laifin yin liki da...
Babbar Kotun tarayya mai lamba 3 a Kano karkashin mai shari'a Simon Amobeda ta yanke wa Murja Kunya daurin wata 6 ko biyan tarar...
Lere ya Kira Ugochinyere a matsayin Hushpuppin Siyasa.
Hushpuppi na Siyasa" Ugochinyere na daya daga cikin bata-gari na PDP, yana neman kudi ne kawai ,wannan kalma dai ya fito ne a cikin...
CDS YA KAI ZIYARAR BAN GIRMA GA GWAMNAN JIHAR ONDO A GABANNIN ZABE.
Gabanin zaben gwamnan jihar Ondo mai gabatowa wanda za'a gudanar a ranar Asabar 16 ga watan Nuwamba 2024, babban hafsan hafsoshin tsaron kasa (CDS),...




