Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen kasa,ta tsara sabon jadawalin lokacin tashin jiragen kasan.
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen kasa ta Najeriya ta sanar da daidaita jadawalin lokacin tashi na jiragen kasa biyu na karshe daga Idu (Abuja)...
Jaruma rahma sadau tayi murnar cika shekaru 29
Fitacciyar jarumar rahma sadau ta cika shekaru 29 da haihuwa.
Jarumar wanda ta kasance fitacciya kuma ake damawa da ita a kamfanin shirya fina finan...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe mutum 1,sun jikkata 1,tare da sace mutum 7 a...
Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne a daren ranar Talata sun kai hari a unguwar Arab Road Extension...
SAMUN MAN KOLMANI: MANYAN SHUGABANNI GOMBE SUN YI ZIYARAR GODIYA GA SHUGABAN KASA BUHARI
Tawagar shugabannin siyasa da na addini da ‘yan kasuwa daga jihar Gombe karkashin jagorancin gwamna Muhammad Inuwa Yahaya sun je fadar shugaban kasa da...
Nuhu Ribadu ya janye daga kalubalantar nasarar Binani
Tsohon shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, kuma daya daga cikin masu neman takarar gwamna a jam’iyyar...
Zargin kasafin kudi: Kwamitin majalisar dattawa ta kalubalanci ministan kudi
A jiya ne kwamitin majalisar dattawa mai kula da kasafin kudi ta kalubalanci ministar kudi, kasafin kudi da tsare-tsare ta kasa, Misis Zainab Ahmed,...
Hukumar NALDA ta ba da tabbacin cewa kasar ba zata fuskanci karancin abinci...
Hukumar bunkasa filayen noma ta kasa NALDA ta baiwa ‘yan Najeriya tabbacin cewa kasar ba za ta fuskanci matsalar karancin abinci ba a shekara...
Sarkin Zazzau Ahmad Bamali,yayi kira ga mata da su jajirce wurin neman kowane ilmi...
Sarkin Zazzau, Ahmad Bamali, ya ce Najeriya na bukatar shugabannin da za su gyara matasa domin su kasance masu rikon amana a kasar nan...
Gwamnatin ta biya kungiyar ASUU cikakken albashin watan Nuwamba 2022.
Malaman da ke karkashin kungiyar malaman jami’o’i sun karbi cikakken albashi na watan Nuwamba 2022, kamar yadda aka ruwaito.
An kuma tattaro cewa bashin watanni...
Tsohon dan wasan Ingila, Heskey ya bukaci Liverpool da ta sayi Osimhen
Tsohon dan wasan Ingila Emile Heskey ya shawarci Liverpool da ta sayi Victor Osimhen.
Rahotanni sun bayyana cewa Liverpool na cikin kungiyoyin da ke son...












