An samu cunkoson Ababen hawa na sama da awanni 5 a babban titin maraba

0
An samu cunkoso ababen hawa akan babbar hanyar zirga-zirga a  Mararaba – Nyanyan a babban birnin tarayya (FCT) da motoci, babura, da masu tafiya...

Alamomin ciwon sanyi na mata.

0
Sanyi dai ciwo ne da ka iya kama ko wace ya mace,ga kadan daga alamomin sa. Fitar ruwa, wanda zai iya zuwa kamar ruwa amma...

Rage ambaliyar ruwa:Ministan agaji Sadiya Umar Farouk ta yabawa ministan Abuja game da rushe...

0
Ministan kula da harkokin jin kai, da kula da bala’o’i da ci gaban al’umma. Sadiya Umar Farouq ta yabawa abokin aikinta, Ministan Babban Birnin Tarayya...

An kai hari kan ayarin dan takarar kujerar Gwamna a karkashin jam’iyyar PDP na...

0
Dan takarar gwamnan jihar Zamfara a karkashin jam’iyyar PDP a zabe mai zuwa na 2023, Dakta Dauda Lawal, ya yi Allah-wadai da harin da...

DAN TAKARAR KUJERAR SHUGABAN KASA NA JAM’IYYAR APC,BOLA TINUBU, YA ROKI NASIRU-EL-RUFAI DA YA...

0
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress a zaben 2023, Asiwaju Bola Tinubu, ya bayyana kwarin gwiwar lashe zaben shugaban kasa. Tsohon gwamnan...

Yan bindiga sun kashe wani mutum a Gana street da ke Maitama a daren...

0
Akalla wasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan fashi da makami ne sun harbe mutum daya har lahira da misalin karfe 8:45 na daren...

The FCT Minister Malam Muhammad Musa Bello confered with the National Honours Award by...

0
The conferment Commander of the Order of Niger (CON) on the Minister of the Federal Capital Territory (FCT), Mallam Muhammad Musa Bello, has sparked...

Shanties around dei-dei junction removed to ensure sanity in the FCTA.

0
The Federal Capital Territory Administration  FCTA on Tuesday vowed to give priority attention to the ongoing clean up exercise at Dei-Dei and environs, noting...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci taron karramawa na kasa a Abuja ranar 11...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci taron karramawa na kasa a Abuja ranar 11 ga watan Oktoba 2022 inda yake mika lambar yabo na...

Da Dumi-Dumin sa:Gobara ta tashi a majalisar wakilai na jahar Kogi.

0
Wata gobara da ta tashi da sanyin safiya nan a ginin majalisar dokokin jihar Kogi da ke unguwar Crusher a Lokoja. Gobarar ta ratsa rufin...