Kotun jihar Kano ta yanke wa kaza hukuncin kisa

0
Wata kotun majistare da ke Gidan Murtala a jihar Kano, ta bayar da umarnin kashe wani zakara bisa zarginsa da haifar da hayaniya a...

Kotu ta aike da wata mata gidan Yari kan zargin ta da yanke...

0
Kotun majistret mai lamba 54 ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Ibrahim Mansur Yola a jihar Kano, ta fara sauraron wata ƙara wadda ƴan sanda suka...

Bijagos na Guinea-Bissau: Kabilar nahiyar Afirka inda mata ke mulki kuma suke zabar mazajensu

0
A cikin kabilar Bijagos na Guinea, lokacin da mace ta zama uwa, ana ba ta mafi girman daraja kuma ta sami babban bambanci.  Gabatar...

Kano: Lauyoyin Arewa sun bi sahun kutun Tarayya na baiwa Gwamna kano Wa’adin Sa’o’i...

0
Kano: Lauyoyin Arewa Sun Baiwa Gwamna Yusuf Wa'adin Sa'o'i 48 Ya Janye Batun Sanusi ya dawo da Aminu Wata kungiyar lauyoyi daga...

Wani Fasinja ya yi aman Hodar Iblis 80, a filin saukar jirage saman Murtala...

0
Wani Fasinja ya yi aman Hodar Iblis 80, a filin saukar jirage saman Murtala Mohammed da ke Legas. Daga Shamsiyya Hamza Sulaiman     Rahotanni daga filin sauka...

A dare daya Allah kanyi bature: rayuwan masu kama kifi a yemen ya sauya...

0
Ba ko wane keda matsaniya akan tsadan amman kifin whale ba, tabbas aman kifin yana da tarin albarkatu masu tsada. Wasu masu kama kifi a...

OBJ: Democracy or democrazy in danger?

0
OBJ: Dimokuradiyya ko dimokradiyya a cikin hadari? Daga Tahir Ibrahim Tahir Talban Bauchi. Amnesia ɗinmu na gamayya yana ba da damar haruffa daga shekarun da suka...

manyan kifaye guda goma

0
10. Hoodwinker Sunfish Hoodwinker Sunfish (Mola tecta), wanda ake kira sunfish, shine kifi mafi girma na 10 a duniya. Wannan memba na Osteichthyes yana da...

Abinda Yasa Na Cire Naira Miliyan 585 Daga Asusun Gwamnati Zuwa Asusuna-Beta Edu

0
Ministar Jin Kai Da Kawar Da Fatara Da Bala'i a Nijeriya Mrs Betta Edu Har yanzu dai ba a ga karshen badakalar cin hanci da...