Dalilan Da yasa Jikinku ke yin kaikayi Bayan Kun Yi Wanka
Mutane da yawa suna fuskantar ƙaiƙayi a jikinsu bayan sun yi wanka, amma ba su san dalilin hakan ba, ko abin da za...
Fa’idodin kiwon lafiya 7 Da Namijin Goro Ke dashi.
Namijin goro, wanda kuma aka fi sani da garcinia kola ko kola mai ɗaci, shuka ce ta gama-gari wacce za a iya samu a...
Wasu kurakurai Guda 5 Da ake Yi wajan Amfani Da Tafarnuwa Don Magani kiwon lafiya
Tafarnuwa tana da amfani ga magunguna domin tana dauke da sinadarai masu amfani ga jiki. Tafarnuwa kuma tana dauke da sinadarin hana kumburin jiki...
Amfanin azumi 5 da baka sani ba bisa ga binciken ilimin na kimiya da...
Azumi kamar yadda muka sani na da amfani ga kiwon lafiya da dama, duk da cewan wadannan alfanu kan karawa mutane karfin guiwan yin...
Amfanin magarya ga lafiyar dan adam
Ana kiran 'ya'yan itacen magarya a kimiyance da Ziziphus jujube ana yawan samun su ne a kasashe irin Nigeria, China, Turai, kudu da gabashin...
Abin da Kuke Bukatar Sanin Game da Tasirin Lafiyar Barci A Kasa
Shin kun taɓa ƙoƙarin yin barci a ƙasa? Shin kun san cewa yin barci a ƙasa yana da tasiri ga lafiyar ku? Ga mutane...
Lafiyayyan Abinci 4 ga Yara
Kamar dai yadda yara ke yin zirga_zirga daga makaranta zuwa ayyukan da ayyukan gida da dawowa, haka ma kwakwalwarsu.
Waɗannan su ne mafi mahimmancin shekaru...
Yadda ake magance Dan karkare a gida(whitlow)
A cewar Medicalnewstoday, Herpetic whitlow, ko ɗan karkare yatsa, cuta ce mai raɗaɗi ta hanyar ƙwayar cuta ta herpes simplex (HSV). Yana tasowa lokacin...
Rikideden Ido: Abubuwan Da Ya Kamata Iyaye Su Sani Game da Wannan Cutar
Idanun da suka rikide suna daya daga cikin matsalolin idanu da jarirai suka saba fuskanta. Wannan cuta wacce kuma aka fi sani da strabismus...
HANYOYIN DA ZA MUBI WAJEN AMFANI DA ABUBUWAN TSARIN KAYYADE IYALI.
Yanayin kayyade Tsarin iyali yana taimakawa wajen kare mata daga kowace irin haɗarin lafiya da ka iya faruwa kafin, lokacin ko bayan haihuwa. Wadannan...