Babban Bankin Najeriya(CBN) Ya Tabbatar Da Ci Gaba Da Anfani Da Tsoffin Kudade..
Babban bankin Najeriya (CBN) ya sake tabbatar wa ‘yan Najeriya isassun takardun kudi na Naira a kasar, tare da gargadin a janye firgici.
Babban bankin,...
Da dumi-dumi;Kungiyoyin jiragen sama sun kakkaba tsauraran matakai a jihar Imo.
Kungiyoyin jiragen da suka hada da kungiyar ma’aikatan sufurin jiragen sama (NUATE), kungiyar manyan ma’aikatan sufurin jiragen sama ta Najeriya (ATSSSAN), kungiyar kwararrun ma’aikatan...
Gombe NSCDC Deploys 299 Agro-Agro-Rangers To Prevent Famer/Herder Clashes.
The State Commandant, Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) Gombe State Command, Commandant Muhammad Bello Muazu has deployed 299 Agro-Rangers and other personnel...
BABU WANDA ZAI IYA TSORATA NI;IN JI WIKE.
Ministan babban birnin tarayya Abuja ya shaida wa Gwamnonin jam’iyyar PDP a ranar Laraba cewa, ba wanda zai iya tsoratar da shi ,yayin da...
OHINOYI NA AL’UMMAR IBIRA YA KWANTA DAMA
OHINOYI NA AL'UMMAR IBIRA YA KWANTA DAMA
Rahotanni sun bayyana cewa a safiyar yau ne, Allah ya yi wa Sarkin Al'ummar Ibira (Ohinoyi of...
MUNA GOYA WA SHUGABA TINUBU BAYA, BA DON JAM’IYYA BA – WIKE
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Mista Ezenwo Nyesom Wike ya bayyana cewa suna bin hakkinsu na ci gaba da mara wa Shugaban Kasa Bola...
RARARA YA ZARGI TSOHON SHUGABAN KASA BUHARI, DA YUNKURIN HALAKA SHI
- Ya Kuma Ce, Ya Yi Nadamar Tafiya Da Tsohon Shugaban.
Rahotanni daga kafar Sada zumunta ta Soshiyal Midiya sun nuna cewa fitaccen Mawakin Siyasar...
MATAIMAKI NA MUSAMMAN GA TSOHON SHUGABAN KASA, YA RAGARGAJI RARARA
Jim kadan bayan sakin wasu bayanai da Fitaccen Mawaki Malam Dauda Kahutu Rarara, da dama 'yan Najeriya, musamman daga nan Arewa, sun yi masa...
Yadda matashi dan shekara 15 ya bayyana cewa ya kashe kakarsa ne Saboda yayyi...
Wani yaro dan shekara 15 dan garin Drobo Gonasua da ke karamar hukumar Jaman ta Kudu ya shiga hannun jami’an tsaro bisa zarginsa da...
Shugaba Tinubu Ya Yi Ta’aziyya Ga Iyalan Adamu Fika
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana alhininsa game da rasuwar Alhaji Adamu Fika. Alhaji Adamu fika wanda ya taba rike mukamin shugaban ma’aikatan gwamnatin tarayya, ...