An nada Ibrahim Aminu daga jahar Katsina a matsayin sakataren ci gaban al’umma ta...
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya gargadi sabon sakatariyar cigaban al’umma ta FCTA, Ibrahim Aminu da ya yi watsi da ayyukan raba kan...
DA DUMI-DUMIN TA;Ministan babban birnin tarayya Nyesom Wike ya kori shugabannin hukumomi da kamfanonin...
Mai girma ministan babban birnin tarayya, Barista Ezenwo Nyesom Wike CON, ya sauke shugabannin hukumomin babban birnin tarayya, hukumomi da kamfanonin gwamnati na FCTA...
Hukumar babban birnin tarayya ta bayyana kudirinta na ganin an samar da ingantaccen ilimi...
Sakataren ilimi na babban birnin tarayya Abuja, Dokta Danlami Hayyo, ya bayyana hakan, a lokacin da yake kaddamar da littafin kulab din jinsi na...
BABBAN HAFSAN HAFSOSHIN NAJERIYA JANAR CHRISTOPHER GWABIN MUSA YANA YI WA DAUKACIN SOJOJIN NAJERIYA...
Babban Hafsan Hafsoshin Najeriya Janar Christopher Gwabin Musa yana gaisawa da dakarun sojin Najeriya (AFN) a daidai lokacin da muke gudanar da bukukuwan Sallar...
CHIEF OF DEFENCE STAFF FELICITATES WITH MEMBERS OF ARMED FORCES OF NIGERIA ON EID-EL-MAULUD
The Chief of Defence Staff, General Christopher Gwabin Musa heartily greet members of the Armed Forces of Nigeria ( AFN) as we celebrate Eid-El-Maulud.
It...
EID-EL-MAULUD MESSAGE TO RESIDENTS OF THE FCT, BY THE HONOURABLE MINISTER OF THE FEDERAL...
1. It is with immense joy that I extend my warmest greetings on behalf of the FCT Administration, to all residents of the Federal...
Hukumar Babban Birnin Tarayya ta kafa kwamitin mutane 6 don warware rikicin NULGE a...
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike ya shiga cikin rikicin da ya barke tsakanin shugabannin kananan hukumomin shidda da kungiyar ma’aikatan kananan hukumomin Najeriya...
Yan bindiga sun yi garkuwa da kwamishinan jihar Benue
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun yi garkuwa da kwamishinan yada labarai, al’adu da yawon bude ido na...
Yanzu Yanzu: Gobara Ta Lalata Wani Sashin Kotun Koli
Kotun ta ce wani sashe na kotun kolin ya ci wuta a safiyar ranar Litinin, duk da cewa ba a sami asarar rai ba.
Jami’in...
Ministan tsaro ya sha alwashin ganin an sako daliban jami’an Zamfara da aka sace
Ministan Tsaro, Mohammed Bello Matawalle ya yi Allah wadai da sace dalibai mata na Jami’ar Tarayya da ke Gusau, Jihar Zamfara.
Matawalle yayin da ya...