Rundunar ‘yan Sandan jahar Filato ta cafke Noah Kekere da ake zargin shi da...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Filato ta cafke wasu likitoci guda biyu bisa zargin su da hada kai da wani likita mai suna Noah...
Cutar mashaƙo ta yi sanadiyyar mutuwar yara ɗari biyar da Ashirin a jihar Kano
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa a baya bayan nan cutar Diphtheria wato mashaƙo ta kashe yara sama da ɗari biyar da Ashirin 520.
Daraktan...
FCTA ta yi barazanar kama wadanda ke karya dokar Abuja Masterplan.
Hukumar babban birnin tarayya FCTA, ta yi barazanar daukar matakin da ya wuce ruguza duk wasu gine-ginen da ba su dace ba, domin aiwatar...
FEDERAL GOVERNMENT AND NLC MEETING YESTERDAY ENDS IN DEADLOCK.
The meeting between the Federal Government and the Nigeria Labour Congress (NLC) to avert an imminent strike action ended on Monday without a concrete...
Shugaba Tinubu Yayi Sabbin Nadi
Shugaba Bola Tinubu ya nada Kingsley Stanley Nkwocha, tsohon Manaja kuma Editan Jaridar Leadership Daily, a matsayin Babban Mataimaki na Musamman (SSA) kan Harkokin...
Hukumar babban birnin tarayya , ta bukaci manajojin shahararren rukunin shagunan Area 1 da...
Sakamakon daruruwan na’urorin samar da wutar lantarki da ‘yan kasuwa ke amfani da su,Hukumar babban birnin tarayya , ta bukaci manajojin shahararren rukunin shagunan...
78th UN General Assembly: Governor Inuwa Yahaya Accompanies President Tinubu To New York.
Gombe State Governor and Chairman of the Northern Governors’ Forum, Muhammadu Inuwa Yahaya CON, will be accompanying President Bola Ahmed Tinubu on a trip...
Gwamna Abdullahi Sule na jahar Nasarawa ya kawo ziyarar rangadi ga Nyesom Wike a...
Hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja ta bude tattaunawa da gwamnatin jihar Nasarawa da nufin hada kai wajen samar da layin dogo da...
PRESIDENT TINUBU NOMINATES NEW CBN GOVERNOR AND MANAGEMENT TEAM FOR SENATE SCREENING AND CONFIRMATION
STATE HOUSE PRESS RELEASE
PRESIDENT TINUBU NOMINATES NEW CBN GOVERNOR AND MANAGEMENT TEAM FOR SENATE SCREENING AND CONFIRMATION
President Bola Tinubu has approved the nomination of...
Sarakunan gargajiya goma ne daga babban birnin tarayya suka anfana da motocin alfarma.
Ministan babban birnin tarayya, Barista Ezenwo Nyesom Wike, ya mika motocin hukuma guda goma ga hakimai masu mataki na uku a babban birnin tarayya...