Yan bindiga sun yi garkuwa da kwamishinan jihar Benue

0
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun yi garkuwa da kwamishinan yada labarai, al’adu da yawon bude ido na...

Yanzu Yanzu: Gobara Ta Lalata Wani Sashin Kotun Koli

0
Kotun ta ce wani sashe na kotun kolin ya ci wuta a safiyar ranar Litinin, duk da cewa ba a sami asarar rai ba. Jami’in...

Ministan tsaro ya sha alwashin ganin an sako daliban jami’an Zamfara da aka sace

0
Ministan Tsaro, Mohammed Bello Matawalle ya yi Allah wadai da sace dalibai mata na Jami’ar Tarayya da ke Gusau, Jihar Zamfara. Matawalle yayin da ya...

UN Commits to Deepening Partnership with Gombe State To Foster Development Across Key Sectors.

0
The United Nations (UN) has pledged its commitment to support and collaborate with the administration of Governor Muhammadu Inuwa Yahaya of Gombe State in...

Hukumar kula da jin dadin alhazai na babban birnin tarayya Abuja, ta shawarci maniyata...

0
Hukumar Jin Dadin Alhazai, MPWB, a hukumar kula da babban birnin tarayyar Najeriya, FCTA, ta yi kira ga maniyyatan da za su je kasar...

An Kama tare da maka wasu masu sufurin ababen hawa ba bisa ka’ida ba...

0
Daraktan hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta FCT (DRTS) wanda aka fi sani da Vehicles Inspection Officers (VIO) Dr. Abdulateef Bello ya bayar...

Yan Bindiga Sun Sace Daliban Jami’a A Zamfara

0
  Da sanyin safiyar yau Juma'a ne aka sace wasu daliban jami'ar tarayya ta Gusau da ba a tantance adadinsu ba a jihar Zamfara. ‘Yan ta’addan...

Yan sanda Sun Kammala Binciken Gawar Mawaki Mohbad

0
  Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis ta ce ta yi nasarar kammala binciken da aka yi wa gawar Ilerioluwa Aloba, wanda aka fi...

An tsinci gawar wakilin Voice Of Nigeria(VON)da ya bace a Zamfara.

0
A ranar Laraba ne Majalisar Dokokin Jihar Zamfara ta NUJ ta tabbatar da kisan Alhaji Hamisu Danjibga, wakilin Muryar Najeriya VON a jihar. Wata sanarwa...