An rantsar da sabbin sakatarorin da za su gudanar da harkokin sakatariya a Abuja.

0
Domin taka rawar gani wajen gudanar da ayyukan gudanarwa masu inganci, hukumar babban birnin tarayya ta rantsar da sabbin sakatarorin da za su gudanar...

An kaddamar da gyare-gyaren tituna 135, na gundumomi da dama a Abuja.

0
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Mista Nyesom Wike, ya gargadi ‘yan kwangilar da ke kula da aikin gyaran hanyoyi 135 a babban birnin tarayya...

Jirgin yakin Burtaniya Ya Isa Najeriya Domin Tallafawa Tsaron Ruwa

0
A ranar Lahadin da ta gabata ne wani jirgin ruwan yakin ROYAL na ruwa mai suna HMS Trent ya isa Legas domin bayar da...

Ba za mu iya tabbatar ko musanta zargin kama mataimakiyar gwamnan CBN, Aisha Ahmad...

0
  Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta bayyana cewa ba za ta iya tabbatarwa ko karyata kame mataimakiyar gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) mai...

Najeriya Na Bukatar Naira Tiriliyan 21 Don magance matsalar karancin gidaje – Shettima

0
NIJERIYA na bukatar Naira Tiriliyan 21 domin magance gibin gidaje a kasar, a cewar mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima. Ya bayyana haka ne a yayin...

Biden ya yabawa ‘Karfin Jagorancin’ Tinubu a matsayin Shugaban ECOWAS

0
SHUGABA Joe Biden, a ranar Lahadi, ya yaba wa Shugaba Bola Tinubu kan “karfin shugabancinsa” a matsayinsa na shugaban kungiyar raya tattalin arzikin kasashen...

Rundunar ‘Yan Sanda a Abuja, ta kame wani jami’in DSS da ya yi sanadiyar...

0
Kwamishinan ‘yan sanda na babban birnin tarayya, Haruna Garba, ya bayyana cewa an kama wani jami’in ma’aikatar harkokin tsaro na hukumar DSS da ke...

Rashin tsaro: Wike ya nemi shugabannin majalisar FCT da su kafa kwamitin sa ido.

0
Ministan babban birnin tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya shawarci shugabannin kananan hukumomi shida da ke babban birnin tarayya Abuja da su kafa kwamitin sa...

Wike ya ci alwashin yin garambawul domin tabbatar da gaskiya wurin aiwatar da ayyuka.

0
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike ya bayyana a matsayin abin kunya matuka game da sauye-sauyen kwangilolin da ya yi ta fama da su...

WIKE YA SASANTA TAKADDAMAR FILAYEN AL’UMMAN JIWA DA YA DADE ANA RIKICI AKAI DOMIN...

0
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike ya warware takaddamar da ta shafe watanni ana yi dangane da kafa titin jirgi na biyu na filin...