Gwamna Inuwa Yahaya Na Jahar Gombe Ya Rarraba Kayayyakin Abinci Da Na Noma A...
Cire Tallafin: Gwamnan Gombe Ya Rarraba Kayayyakin Abinci, Kayayyakin Noma A Jahar; Ga Masu Amfani 450,000
...Ya Yi Alƙawarin Ƙarin Tallafawa Tsakanin Al'umma Don Ƙarfafa...
Gwamna Inuwa Yahaya ya kai ziyarar wucin gadi a gadar da ta datse a...
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya CON kuma shugaban kungiyar gwamnonin Arewa ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta dauki matakin gaggawa don magance matsalar...
Uwargidan shugaban kasa ta karbi bakuncin Yan Wasan Super Falcons a Aso Rock
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, a halin yanzu tana karbar bakuncin ‘yan kungiyar kwallon kafar mata ta Najeriya, Super Falcons, a fadar shugaban...
Gwamnatin Jihar Abia Ta Hana Zirga Zirgan Babur A Aba, Umuahia
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti, ya bayar da umarnin hana zirga-zirgar masu tuka babura da aka fi sani da okada a cikin garin Umuahia...
Majalisar Shari’a ta musanta baiwa Gwamnonin Jihohi wa’adin nada Alkalai
Hukumar kula da harkokin shari’a ta kasa (NJC) ta yi watsi da wata wasika da aka ce ta fito daga gare ta, inda ta...
Hauhawar Farashin Dala: Dillalan Man Fetur Sun Bada Shawarar Karin Kudin Man Fetur Zuwa...
Yan kasuwar mai, a ranar Lahadin , sun nuna cewa farashin Premium Motor Spirit, wanda aka fi sani da man fetur, zai tashi tsakanin...
JAMI’AN MULKIN SOJA A NIJAR SUN YI BARAZANAR KASHE BAZOUM IDAN AKA DAUKI MATAKIN...
Rundunar sojan Nijar ta shaida wa wani babban jami’in diflomasiyyar Amurka cewa, za su kashe Bazoum idan kasashen da ke makwabtaka da kasar suka...
Rahotanni sun bayyana cewa El-Rufai ya janye sha’awar zama Minista
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya janye sha’awar sa na kasancewa cikin majalisar ministocin shugaba Bola Tinubu, PREMIUM TIMES za ta iya kawo...
TSOHON SARKIN KANO SANUSI LAMIDO YA GANA DA SHUGABAN JUYIN MULKIN SOJI A JAMHURIYAR...
Tsohon Sarkin Kano, Lamido Sanusi ya gana da shugabannin mulkin soja a Jamhuriyar Nijar.
A cikin wani faifan bidiyo da ke yawo yanzu haka, an...