Majalisar Dattawa ta janye dakatarwar da ta yi wa Sanata Abdul Ningi, kuma ta...
Majalisar Dattawan Najeriya ta yafe wa Sanata Abdul Ahmed Ningi tare da janye dakatarwar da ta yi masa tun daga ranar 12 ga watan...
Kano: Lauyoyin Arewa sun bi sahun kutun Tarayya na baiwa Gwamna kano Wa’adin Sa’o’i...
Kano: Lauyoyin Arewa Sun Baiwa Gwamna Yusuf Wa'adin Sa'o'i 48 Ya Janye Batun Sanusi ya dawo da Aminu
Wata kungiyar lauyoyi daga...
Sojoji sun sake buɗe rukunin shagunan Banex a Abuja
Rundunar sojin ƙasan Najeriya ta tabbatar da sake buɗe rukunin shagunan kasuwanci na Banex da ke unguwar Wuse 2 a Abuja bayan rufe su...
Jawabin Sarkin kano Sanusi Lamido Sunusi 11.
Muhammadu Sanusi ll ya ce da an bar batun rarraba masarautu a Kano, to da an ci gaba da rarraba masarautu a jihar kenan.
”Da...
Gwamnan kano ya bawa Sarki Sanusi takaddar shedar zamansa sarki,Sannan yayi martani ...
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce sun bi dukkan ƙa'idojin da suka dace wajen soke dokar masarautun jihar.
Gwamnan ya bayyana hakan ne...
Shin me zaku tuna a lokacin da aka sauke Sarki Sanusi Muhammad Sunusi 11...
Muhammadu Sanusi na biyu wanda ke jawabi lokacin da majalisar malaman Sunna daga Kano ta kai mashi ziyara a masaukin shi na Kaduna, ya...
DA DUMI-DUMI:Sarkin kano Sunusi Muhammad Sunusi 11 shine halastacce Sarki a Jihar kano.
DA DUMI-DUMI
Gwamnan Kano ya tabbatar da nadin Khalifa Muhammadu Sanusi II a matsayin Gwamnan Kano, ya ba tsoffin sarakuna Sa'o'i 48 su fice da...
DA DUMI-DUMI: Jami’an DSS sun mamaye fadar Sarkin Kano, yayin da ake zancen sabon...
Hukumar tsaron farin kaya (DSS) sun kai farmaki fadar Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, a daidai lokacin da jita-jitar tsige Sarkin ta yi...
Majalisar Dokokin jihar kano ta rushe dokar kafa Masarautu biyar
Majalisar Dokokin jihar kano ta rushe dokar kafa Masarautu biyar da aka yi tare da maye gurbinta da sabuwar dokar marautar kano guda daya...