Yayin aikin tsaftace muhalli,an kama mabarata da dama a babban birnin tarayya Abuja.

0
A ci gaba da kokarin da take yi na tsaftar Abuja, tawagar da ke aiki a cibiyar kwamandoji da tsare-tsare na hukumar babban birnin...

Gwamnan Kano Ya Nada Jarumi AlMustapha A Matsayin ES Na Hukumar Tace Fina-Finai, Da...

0
Gwamnan jihar KANO, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida Gida ya nada jarumin Kannywood, Abba AlMustapha a matsayin babban sakataren...

Wata Budurwa Yar Kasar Norway Ta Zo Najeriya, Ta Auri Dan Banga A Jihar...

0
Wani mamba na rundunar yan banga Isah Hamma Joda, ya auri Diana Maria Lugunborg, ‘yar kasar Norway a jihar Adamawa, a karshen makon nan. An ce...

Rikici ya kunno kai yayin da korarren shugaban Kasuwannin Abuja ya kulle sabon...

0
A halin yanzu dai ana zaman dar-dar a babban ofishin kasuwanni na Abuja  Market Management Limited (AMML) daya daga cikin hukumomin samar da kudaden...

Twitter ta yi shiru kan korar ma’aikatan a Afirka

0
Tsoffin ma’aikatan Twitter da ke Ghana sun ce kamfanin ya yi shiru kan duk wata tattaunawa da lauyoyinsu bayan da aka kore su  daga...

Yan Kasuwar Mai Sun Daidaita Fafunarsu Yayyin Da Farashin Man Fetur Ya Kai N617/Lita

0
An daga farashin famfon na Premium Motor Spirit, wanda aka fi sani da man fetur daga N537/litta zuwa Naira 617/lita a wasu gidajen mai...

Yawan hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya haura zuwa kashi 22.79

0
Kididdigar Farashin Mabukaci NIGERIA (CPI) ya tashi zuwa kashi 22.79% a watan Yuni daga kashi 22.41% da aka sake canza sheka a watan Mayun...

Majalisar Wakilai Ta Fara Tantance Shugabannin Hafsoshin Tsaro

0
A yau Litinin ne majalisar wakilai ta fara tantance shugabanin hafsoshin tsaro da shugaba Bola Tinubu ya nada a kwanakin baya. Kwamitin tantancewar ya kasance...

Yanzu Yanzu: Kyari Ya Zama Shugaban APC Na Kasa

0
  Sanata Abubakar Kyari, mataimakin shugaban jam’iyyar APC na kasa (Arewa) ya zama shugaban riko na jam’iyyar ta kasa. Hakan ya biyo bayan murabus din Sanata...

Adamu ya ajiye mukaminsa na shugaban jam’iyyar APC

0
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya mika takardar murabus dinsa a daren jiya,kamar yadda muka samu rahoto.   Majiya mai tushe ta tabbatar...