Mutum Bakwai Sun Mutu Bayan Shan Shayi Da Aka Sa Kwaya A Wajen Daurin Auren A Kano
Mutane 7 ne ake fargabar an kashe tare da kwantar da wasu da dama a asibiti bayan sun sha shayin da ake zargin an...
Gwamnatin Tarayya Ta Nada Sarkin Ilorin A Matsayin Shugaban BUK
An nada Sarkin Ilorin kuma Shugaban Majalisar Sarakunan Jihar Kwara, Mai martaba Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari CFR, a matsayin Shugaban Jami’ar Bayero ta Kano.
News Point...
Shin wanni yanki ne ya dace ya samar da shugaban majalisar dattawa?
Za a yi hasashen fitowar shugaban majalisar dattijai na majalisar wakilai ta 10 a kan wasu abubuwa da dama.
Bayan zaben shugaban kasa da na...
ICAN Ta Karrama Yahaya Kansila Da lambar yabon girmamawa
Cibiyar Kula da Akantoci ta Najeriya (ICAN) ta karrama wani hamshakin attajiri kuma mai taimakon jama’a, Dakta Usman Yahaya Kansila, babban jami’in gudanarwa na...
FAAN ta umurci kamfanonin jiragen sama da su kwashe jiragen su daga filin jirgin...
Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya (FAAN) ta umurci kamfanonin jiragen sama da su mayar da jirginsu daga babban filin jirgin saman...
Hukumar tsaftace muhalli ta kulle kasuwar Garki ultra Modern a dalilin zubar da datti...
Hukumar da ke kula da babban birnin tarayya Abuja ta bayyana cewa ba za a bude kasuwar Garki International ba har sai ‘yan kasuwar...
FCT-IRS na buƙatar cikakkun bayanai na ƴan ƙasashen waje da kamfanoni don takaddun shaida.
A ci gaba da kokarin da take yi na daidaitawa da inganta kudaden shiga na cikin gida na Abuja, hukumar tattara kudaden shiga na...
Hukumar babban birnin tarayya Abuja ta ce ta inganta tsaro yayin da dalibai ke...
Yayin da aka koma karatu jiya a karo na uku na shekarar 2022/2023, hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja ta bada tabbacin daukar...
Fasaha tana inganta dukkan ayyukan mu:Inji shugaban hukumar tattara haraji na cikin gida;Haruna Abdullahi.
Mukaddashin shugaban hukumar tara haraji na cikin gida (FCT-IRS) Malam Haruna Abdullahi ya jaddada kudirin hukumar na ba da fifiko kan fasahar kere-kere domin...
Sakataren din din din Mista Olusade ya yi kira ga ma’aikata da su rike...
Sakatare na dindindin na babban birnin tarayya Mista Olusade Adesola ya yi kira ga ma'aikata da su tabbatar da cewa gaskiya da rikon amana...












