Hukumar NBTE Ta Tada Kura Kan Yaduwar Cibiyoyin Kiwon Lafiya Ba Bisa Doka Ba A Najeriya
Hukumar kula da ilimin fasaha ta kasa NBTE ta koka kan yadda cibiyoyin kiwon lafiya da kwalejoji ba bisa doka ba ke ci gaba da yaduwa...
Muhuyi Magaji Ya Karbi Naira Miliyan 5.7 Bayan Kotu Ta Tilastawa Gov. Ganduje
Korarren shugaban hukumar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimingado, ya tabbatar da biyansa kudi N5,713,891.22 daga asusun...
Shugaba Muhammadu Buhari ya isa faretin sojoji a jiya Alhamis cikin kayan soji.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa bikin kaddamar da bikin taron sojojin Najeriya na 2023.
Buhari wanda ya isa dandalin Eagle Square, inda aka yi...
Ana kyautata zaton cewa akwai ‘yan Najeriya da yawa cikin wayanda suka mutu a...
Ana fargaban cewa wayanda suka mutu a coci a Kenya akwai yiwuwar akwai 'yan Najeriya.Kuma kashi 50 zuwa 60 cikin 100 na wadanda abin...
Aisha Buhari na neman isassun jari domin rigakafin cututtukan zuciya.
Uwargidan shugaban kasa Aisha Buhari ta yi kira da a samar da isassun kudade a fannin magani da rigakafin cututtukan zuciya a kasar nan.
Aisha...
Zababben shugaban kasa ya yi ganawar sirri da Betara
A ranar Talata ne dan takarar shugaban kasa a majalisar wakilai ta 10, Muktar Betara, ya yi wata ganawar sirri da zababben shugaban kasa,...
Wasu matasa a jahar Bayelsa sun dauki mataki a hannun su yayin da wani...
A ranar Laraba ne wasu ’yan daba suka kashe wani ma’aikacin babur a unguwar Kpansia da ke cikin babban birnin Yenagoa a jihar Bayelsa.
Wannan...
Nasir El-Rufai ya koka kan rashin tsaro a lokacin mika mulki ranar 29 ga...
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, a ranar Laraba ya yi gargadin cewa ‘yan bindiga za su iya amfani da lokacin mika mulki wajen kaddamar...
Rushewar gini a Ademola Adetokunbo a Wuse II yayi sanadiyar mutuwar mutane 2 tare...
Ma’aikatan gine-gine biyu sun rasa rayukansu yayin da wasu shida suka tsere da raunuka bayan da wani shingen ginin ya fado musu, a wani...
An cafke wani ma’aikacin POS a kwara a bisa zargin sa da kashe naira...
Jami’an ‘yan sanda sun kama wani ma’aikacin kamfanin Point of Sale wanda rahotanni suka bayyana cewa ya yi zagon-kasa ne bayan da wani bankin...











