DA DUMI DUMIN TA:Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya amince da kara kwanaki goma don...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da tsawaita wa'adin kwanaki 10 na musayar kudade zuwa sabbin takardun kudi.
Gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele ne...
Naja’atu Mohammed tsohuwar Darakta a Jam’iyyar APC ta caccaki tsohuwar jam’iyyarta yayin da aka...
Tsohuwar Darakta a kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki, Hajia Naja’atu Mohammed, ta fice daga tsohuwar...
Hukumar ICPC ta sake kama tsohon magatakardar JAMB Dibu Ojerinde
Jami’an hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta (ICPC) sun sake kama Dibu Ojerinde, tsohuwar magatakardar hukumar shirya jarabawar shiga jami’a...
Bayanan Naira: yan majalisan Wakilai Sun Yi Barazanar Bayar Da Hukuncin Kamo Emefiele da Shugabannin...
Shugaban Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila ya yi barazanar bayar da sammacin kama Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele da wasu daraktocin bankunan kan...
An tsince yarinya ‘yar shekaru 13 a Maiduguri,yayin da ta bace a Kano.
Wata yarinya ‘yar shekara 13 da ta bace makonni biyu da suka gabata a Kaduna amma an tsince ta a jahar Borno.
An gano yarinyar...
DA DUMI DUMIN TA;Gwamna A.A Sule na jahar Nasarawa, ya rasa dan sa Alhaji...
Gwamnan Jihar Nasarawa, Engr Abdullahi A. Sule ya yi rashin dansa, Alhaji Hassan AA Sule da safiyar Juma’a ta yau.
An tattaro cewa Hassan ya...
‘Yan fashi sun kashe mutane uku tare da sayar da motocinsu wa kamfanin kasar...
Wani da ake zargin dan fashi da makami, Williams Abiodun, a ranar Laraba, ya bayyana yadda ‘yan kungiyarsa suka kashe wadanda suka mutu tare...
Gidauniyar taimakawa, ta horar da matasa kan sakin kayan gargajiya da al’adu.
Gidauniyar ba da tallafi tayi wani yunkuri na karfafa kiyaye dukkan al’adun ’yan asalin Abuja
Shugabar gidauniyar, Dakta Jumai Ahmadu a lokacin da take gabatar...
Mutane 51 ne suka rasa rayukan su a jahar Nasarawa yayin da wani jirgin...
Akalla mutane 51 ne aka kashe a wani harin da jirgin sama ya kai a unguwar Rukubi da ke yankin Ekye na jihar Nasarawa.
Wani...
A bisa dalilin rashin tsaro,Gwamnati za ta takaita aikin POS a Abuja.
Tare da fargabar kai hare-hare da sauran ayyukan muggan laifuka, Gwamnatin ta umurci ma’aikatan Point of Sales (PoS) da su takaita ayyukansu zuwa wuraren...












