Jama’a Sun Yi Gangami a Jahar Zamfara Domin Tarbar Dan Takarar Gwamnan a karkashin...

0
Kotun Daukaka Kara Ta Dawo Da Dauda Lawal A Matsayin Dan Takarar Gwamnan Jihar Zamfara A PDP Dr  Lawal ya ce hukuncin na daukacin al’ummar...

Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya na jahar Gombe ya kaddamar da yakin neman zaben sa...

0
Tun daga ranar 10 ga watan Disamba, 2022, guguwar siyasar jihar Gombe ta dauki sabon salo a lokacin da Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya kuma...

Za a fara tsarin wuraren aje motoci a wannan shekarar 2023 a Abuja.

0
Daraktan kula da zirga-zirgar ababen hawa na Sakatariyar Sufuri ta Abuja Wadata Bodinga wanda ya sanar a wannan Litinin, a Abuja, ya ce manufar...

Ambaliyar ruwa a gundumomi daban-daban ya shafi mutane 24,713 a shekarar 2022.

0
Hukumar Ba da agajin gaggawa ta ce ambaliyar ta shafi mutane kusan 24,713 a cikin uku daga cikin kananan hukumomi shida tare da lalata...

Makonni hudu ya rage, ATMs na banki na ci gaba da raba tsofaffin takardun...

0
Wani bincike da kididdigar Nairametric ya nuna cewa galibin injinan ATM na banki a fadin kasar nan na ci gaba da raba tsofaffin takardun...

Jami’an yan Sanda sunyi nasarar kama masu garkuwa da mutane a yankin Zamfara.

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta ce jami’anta sun kashe wani dan bindiga tare da wasu mutane shida da ake zargi da laifin fashi...

Shahararren dan kwallon kafa na Brazil pele ya mutu yana da shekaru 82 a...

0
Shahararren dan kwallon Brazil Pele ya rasu yana da shekaru 82 a duniya Pele, wanda aka cire masa ciwon hanji a bara, ya rasu ne...

DA DUMI-DUMIN TA:An samu wani fashewar bomb a jahar Kogi,gabannin Ziyarar Shugaba Muhammadu Buhari.

0
Mutane uku ne suka mutu sakamakon fashewar wani abu a Okene da ke karamar hukumar Okene a jihar Kogi. Lamarin ya faru ne da safiyar...

Bom Ya Kashe Mutane Uku a Jihar Kogi Gabanin Ziyarar Shugaba Buhari!

0
  Mutane uku ne suka mutu sakamakon fashewar bom a yankin Okene na jihar Kogi. Lamarin ya faru ne da safiyar yau Alhamis a fadar Oyinnoyi...

Rundunar yan sandan jahar Imo ta kama makashin Ahmed Gulak yayin jana’izar mahaifinsa

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Imo a ranar Larabar da ta gabata ta kama wani sojan da ake nema ruwa a jallo mai suna Chinwendu...