Mutumin da ya fi kowa dauda ya mutu yana da shekaru 94.

0
Wani dan kasar Iran mai suna Amou Haji da ake yi wa lakabi da "mutumin da ya fi kazanta a duniya" saboda rashin yin...

NAJERIYA ZA TA SAKI KARIN SPECTRUM DON LASISIN 5G.

0
Rahotanni daga kafafen yada labarai na cewa, Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) ta bayar da karin ramuka guda biyu a cikin na'ura mai karfin...

Hukumar tsaro na farin kaya wato DSS,ta yi jan hankali game da rahotannin sirri...

0
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta samu tambayoyi da dama dangane da shawarwarin tsaro da ofishin jakadancin Amurka dake Abuja ya bayar a...

EPL: Mun yi kewan Ronaldo – Ten Hag ya fada, bayan sun tashi wasa...

0
  Kocin Manchester United, Erik ten Hag, ya ce 'yan wasansa sun yi kewan Cristiano Ronaldo bayan da suka tashi kunnen doki 1-1 da Chelsea...

Dangote Ya Ba Da Aikin Yi Ga Daliban Da Suka Kammala Karatu a...

0
Shugaban kamfanin Dangote Aliko Dangote ya yi alkawarin samar da aikin yi ga dukkan daliban da suka kammala digiri na farko a Jami’ar Kimiyya...

Allah Zai Zabar mana Shugaban Najeriya Na Gaba, Oba Na Benin Ya Gayawa Atiku

0
Oba na Benin, Oba Ewuare II, a ranar Asabar, ya shaidawa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar People’s Democratic Party, Alhaji Abubakar Atiku, cewa...

Lawan Auwal Ya Sayi Bankin Polaris inda ya shiga jerin su Elumelu, Jim Ovia,...

0
Jerin Wadanda Suka Kafa Bankuna a Najeriya, Kamar Yadda Lawan Auwal Ya Sayi Bankin Polaris Domin Shiga jerin su Elumelu, Jim Ovia, Da Sauransu. Babban...

Yan bindiga sun kashe mutane bakwai a ayarin motocin Apostle Suleman a yammacin jiya...

0
Wasu ‘yan bindiga a ranar Juma’a sun kai hari kan ayarin motocin shugaban Omega Fire Ministries Worldwide, Apostle Johnson Suleman, a kan hanyar Benin...

Dan tsohon shugaban majalisar dattawa ya mutu a shekaru 51 bayan ya sha fama...

0
  Tsohon shugaban majalisar dattijai, David Mark, ya tabbatar da mutuwar dansa na farko, Tunde, kuma ya bayyana yadda Biochemist in ya mutu bayan ya...

Buhari ya kori shugaban hukumar NDDC, ya amince da sabon tsarin mulki

0
Shugaban kasa Muhamadu Buhari ya kori Effiong Akwa, shugaban hukumar ci gaban yankin Neja-Delta . A wata sanarwa da Patricia Deworitshe, daraktar yada labarai ta...