TA WANE HANYOYI NE KUKE TUNANIN GWAMNATI ZATA BI WAJEN DAKILE MATSALOLIN TSARO A...
Jama’an kasar Najeriya sun kasance suna matukar damuwa da yadda gwamnatin kasa da ma na kananan hukumomi zasuyi aiki tare wajen ganin an magance...
Zaben 2023: DRTS ya tura jami’ai 507 zuwa Abuja.
A wani bangare na kokarin tabbatar da tsaro a hanyoyin birnin tarayya musamman a lokacin zaben shugaban kasa na 2023, hukumar kula da zirga-zirgar...
Ranakun da aka Kirkiro Jihohi 36 A kasar Nijeriya.
Ga jerin Jihohi 36 a Najeriya da kwanakin da aka kirkiro su.
Ga su nan.
Jihar Abia.
An kafa jihar Abia a ranar 27 ga watan...
Gwamnatin Tarayya ta ba da umarnin rufe jami’o’in kasar na makonni uku domin gudanar...
Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin rufe jami’o’in kasar na tsawon makwanni uku domin gudanar da zabe mai zuwa.
Hukumar kula da jami’o’i ta kasa...
Yan sandan jahar Kano sun kama wani dan Kasar Sin da ya kashe budurwar...
Wani dan kasar China ya daba wa masoyiyar sa mai suna Ummakulsum Sani Buhari wuka har lahira a gidan Janbulo da ke karamar hukumar...
Jerin shugabannin kasar masu kankantan shekaru a duniya
Jerin sunayen shugabanin mafi karancin shekaru a duniya ya kunshi manyan matasan shugabannin da ke mulkin kasarsu tun suna kanana.
Wasu daga cikin waɗannan shugabannin...
Mahaifiyar fitaccen malamin addinin musulunci Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ta rasu.
Mahaifiyar fitaccen malamin addinin musulunci Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ta rasu.
Sheikh Ahmad Gumi ya sanar cewa mahaifiyar tasa ta rasu ne a wani Asibiti...