Thursday, March 28, 2024

Wike ya ki amincewa da bukatar hukumar kwastam ta Najeriya na kwato fili da...

0
Ministan babban birnin tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya yi watsi da bukatar hukumar hana fasa kwauri ta kasa (NCS) na sake duba filayen da...

Nyesom Wike,ya kaddamar da rundunar hadin gwiwa na jami’an tsaro domin dakile ayyukan barayin...

0
Da yake kudurin fatattakar ‘yan fashin kan iyaka da kuma kawar da barazanar ‘yan fashin da suka addabi yankin, Ministan babban birnin tarayya, Nyesom...

Bayyanan Kiwon Lafiya Akan Dimples

0
  Dimples ƙananan ramuka ne akan fata waɗanda ake iya gani a sassa daban-daban na jiki. Akwai nau'ikan iri biyu daban-daban, na wucin gadi da...

Mawaƙiya DJ Cuppy ta karɓi lambar yabo don taimakon jama’a, ta ba da jawabi

0
Furodusa na Najeriya kuma yan wasan faifai watto DJ, Florence Otedola, wanda aka fi sani da DJ Cuppy, ta samu lambar yabo don ayyukan...

Shin mata suna da warin jiki a lokacin al’adarsu?

0
  Kamshin jikin mace da yadda take jin warin na iya canjawa a lokacin al'adarta. Al’adar mace tana da sauye-sauyen hormonal da ke yin tasiri...

Gwamnatin tarayya ta fara rabon kayayyakin abinci iri-iri ga mazauna yankuna shida na babban...

0
Gwamnatin babban birnin tarayya ta fara rabon kayan abinci iri-iri ga marasa galihu da ke yankin da nufin rage wahalhalun da ke tattare da...

DA DUMI DUMI: Kotu ta yanke wa dan sanda Vandi hukuncin kisa ta hanyar...

0
Babbar kotun jihar Legas da ke zama a dandalin Tafawa Balewa annex, Igbosere, tsibirin Legas ta yanke ma wani mataimakin Sufeton ‘yan sanda (ASP)...

Gwamnatin Jihar Kano Ta Rufe Asibitin Da Ke Da Ma’aikata Biyu

0
Hukumar kula da cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu ta jihar Kano (PHIMA) ta rufe wani asibiti mai zaman kansa mai suna Choice Clinic...

Hukumar Zaɓen Najeriya, INEC ta janye ƙarar da ta shigar tana ƙalubalantar hukuncin da...

0
Hukumar Zaɓen Najeriya, INEC ta janye ƙarar da ta shigar tana ƙalubalantar hukuncin da kotun sauraren ƙararrakin zaɓen gwamnan Kano ta yanke a gaban...

Kwarewa wurin aiki da na’ura mai kwakwalwa wajibi ne ga dukkanin ma’aikata.

0
Hukumar kula da babban birnin tarayya FCTA ta bayyana cewa ya zama wajibi ma’aikatanta su mallaki dabarun da suka dace a fannin fasahar sadarwa...