Saturday, May 18, 2024

Gwamnatin Jihar Kano Ta Rufe Asibitin Da Ke Da Ma’aikata Biyu

0
Hukumar kula da cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu ta jihar Kano (PHIMA) ta rufe wani asibiti mai zaman kansa mai suna Choice Clinic...

Hukumar Zaɓen Najeriya, INEC ta janye ƙarar da ta shigar tana ƙalubalantar hukuncin da...

0
Hukumar Zaɓen Najeriya, INEC ta janye ƙarar da ta shigar tana ƙalubalantar hukuncin da kotun sauraren ƙararrakin zaɓen gwamnan Kano ta yanke a gaban...

Kwarewa wurin aiki da na’ura mai kwakwalwa wajibi ne ga dukkanin ma’aikata.

0
Hukumar kula da babban birnin tarayya FCTA ta bayyana cewa ya zama wajibi ma’aikatanta su mallaki dabarun da suka dace a fannin fasahar sadarwa...

A karshen mako ne aka kama wasu mutane da yin katsalandan kan wasu filaye...

0
Alamu mai karfi na nuni da cewa mahukuntan babban birnin tarayya Abuja ba za su yi wasa da duk wanda aka samu yana yin...

ADDRESS BY HIS EXCELLENCY, PRESIDENT BOLA AHMED TINUBU, GCFR, PRESIDENT AND COMMANDER-IN-CHIEF, FEDERAL REPUBLIC...

0
ADDRESS BY HIS EXCELLENCY, PRESIDENT BOLA AHMED TINUBU, GCFR, PRESIDENT AND COMMANDER-IN-CHIEF, FEDERAL REPUBLIC OF NIGERIA IN COMMEMORATION OF THE 63RD INDEPENDENCE ANNIVERSARY OF...

Yan bindiga sun yi garkuwa da kwamishinan jihar Benue

0
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun yi garkuwa da kwamishinan yada labarai, al’adu da yawon bude ido na...

Yanzu Yanzu: Gobara Ta Lalata Wani Sashin Kotun Koli

0
Kotun ta ce wani sashe na kotun kolin ya ci wuta a safiyar ranar Litinin, duk da cewa ba a sami asarar rai ba. Jami’in...

Yan Bindiga Sun Sace Daliban Jami’a A Zamfara

0
  Da sanyin safiyar yau Juma'a ne aka sace wasu daliban jami'ar tarayya ta Gusau da ba a tantance adadinsu ba a jihar Zamfara. ‘Yan ta’addan...

Wike Ya Soke Filaye 165 A Abuja

0
Ministan babban birnin tarayya, Barista Nyesom Wike, ya amince da soke wasu filaye 165 a gundumomin babban birnin tarayya, saboda rashin ci gaba. Daraktan yada...

Yan sanda Sun Kammala Binciken Gawar Mawaki Mohbad

0
  Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis ta ce ta yi nasarar kammala binciken da aka yi wa gawar Ilerioluwa Aloba, wanda aka fi...